@umarmshareef1: Allah yasa wakar nan tayi dadi #khadeeja out world wide #umarmshareef #shareefstudioforlife❤️ Produced by @Bravo Master @khadija_mainumfashi
ni Khadija na mallakama Umar m Sharif garin katsina gaba dayanshi😍😍
2025-05-23 21:38:31
164
abba android :
my oga yayi
2025-08-21 16:33:56
0
Khadijatou maska :
Bama kataba waka me dadintaba ummarun mu 😹😹
2025-05-23 07:33:09
260
Khadija marafa :
Ohh My Gwaaaad 😫🤌🔥🥰 Wakar dadi 🥰❤️❤️😍Duk khadija duniya ce wlhy 🥰💃
2025-05-23 10:09:55
61
Khadija isah :
najishi yakai sau30 har saida maman mu tace kai kin ishemu bansan lokacin dana cemata yanzu ma akafara 🥺😂😂
2025-05-26 15:31:56
22
MOON 🌙 :
Yo kai indai waqa ce ae abarma kayanka 😂 dadi dole
2025-05-23 04:42:48
155
u2businessenterprises :
Dan Allah nan Facebook ne?
2025-05-24 12:39:19
9
Re@l shu@ib Engineer :
Allah ya karemana Kai oga Allah ya sa muma muyi kamar kai
2025-08-19 15:34:07
0
💗Ahmad Yareema 🌹 :
Umar Dan girman Allah Dan darajarda Allah yayima annabi Muhammad kasamun tsohuwar wakarka Wanda kake cewa. nai miki so Dan Allah har zuciya kekuma kinci amana banyafekiba kekisa idanu nata zuwabar
2025-05-23 02:51:31
20
@ameerahattaheer🥀🔥 :
Wh idan naji waqarnan janake kamar nabada governor kebbi state gaba daya 🤣🤣
2025-07-02 19:11:47
1
Umarmshareef :
Allah ya Kara basira da daukaka Mahadi 🥰🥰🙏
2025-05-23 19:43:58
17
Øpphïcial Najeeb jamilu :
Dole zanyi budurwa Khadija don na tura mata wakar nan 😂
2025-05-23 10:05:34
30
khalil :
badadi
2025-05-23 05:00:04
10
Hannah 😘💞 :
mudai masu suna hannatu har mu mutu bamaiyimana Waka ko?🥺🥺
2025-05-26 10:54:56
5
Lègéñd Hâmêës🧏 :
Sosai ma
2025-07-17 10:06:49
1
Sarahwilliams :
Waka tayi dady matsala daya cekawai wacce tahau wakar batai marching ba
2025-05-23 04:13:19
13
khaddy 💜❤️💚 :
Where are my kadeeja babe's
2025-05-26 19:53:05
7
realbabaso✅ :
better than lilin baba
2025-05-23 03:12:58
6
*nazee_dikko*🤴😎 :
nice my songer keep it up👆
2025-05-23 08:07:22
5
حسن ولد عمل HASSAN :
ai kai baka waka batayi dadi ba
2025-05-23 02:11:58
5
💪𝐁𝐎𝐒𝐒 𝙉𝙊 𝙇𝙊𝙑𝙀 💪 :
𝙐𝙢𝙖𝙧 𝙢 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚𝙛 𝙠𝙤 𝙞𝙝𝙪 𝙠𝙖𝙮𝙞 𝙮𝙖𝙣𝙖 𝙢𝙞𝙣 𝙙𝙖𝙙𝙞😂😂😂
2025-05-23 01:10:36
8
ÑÀ MÀÑZÒŇ ĂĻĽÅH :
Maigida Allah ya rufa asiri duniya da lahira
2025-05-23 01:13:16
12
@Jikanjoji💕🫂💚 :
😥😥Ikon Allah Ansa Mawakan mu, Nashakku kan Wakarsu😥
2025-05-23 08:35:11
10
beby beby❤️🔐 :
wlh DUK Wanda zaiyi waka Mai SUNA KHADIJAH Bata minidadi sai yau da naji m sharif yayi ubangiji ya Kara basira 🙏🙏🙏🙏
2025-05-23 10:52:34
12
To see more videos from user @umarmshareef1, please go to the Tikwm
homepage.