Allah ka wulakanta wayanda suka kashe Sheikh Albani Allah karka bari suga dakyau
2025-05-25 22:47:10
575
Official ariscoo :
Allah ya tsinewa duk wanda yake da sa hannu a kisan Sheik JA'AFAR MAHMOUD ADAM KANO da malam Albani Zaria da dukkan musulmai baki daya ya kuma yi musu rahamah 🙏🙏🙏😭😭😭💯💯💯
2025-05-26 08:32:35
248
Samhaf :
wai a wace shekara ne tsinannu suka kashe malam😭😭
2025-05-26 10:04:57
71
sadia_nas :
Watau duniya ina tsananin kaunar Albany, Ubangiji Allah ya gafarta ma shi, Allah ya wulakanta wadanda su ka kashe shi😭😭😭
2025-05-26 22:31:12
73
malama :
wlh ko ni aka ce in yafewa Wanda suka kashe malam jafar da malam albany wlh baxan ya Fe masu ba😭😭
2025-06-25 18:39:16
19
Shatima :
Ni wlh abun dake ban haushi a rayuwa ta shine ina son malam albani amma gashi baya duniya subhanallah Allah ya kai haske kabarin malam
2025-05-27 10:50:26
61
@shafiulawan :
@sh:Zakin fama, Namijin gaske, barden sunnah jagoran tarwatsa bidi'a ɗaya tamkar dubu, mai zamani uban abdurrahman naroqi allah ya yafem
2025-05-25 19:36:55
68
Hajiya Salma Ikon Allah 😘👌❤️ :
Allah ya haskaka makwancinka tabbas munyi babbar rashinka a zaria😭😭😭😭😭
2025-05-30 07:49:46
20
ABU-ABDURAHAMAN :
wlh Nigeria ba'a tabayi wayaye malami ba kamar Abu Abdurahaman Muhammad auwal Adam Albany zaria Allah ya jikan mazan
2025-05-29 17:50:49
14
Khaleefha S Abdallah :
Allahu akbar mutuwa rigar kowa Allah yajikan iyayenmu da malamanmu da Yan uwanmu musulmi Baki daya ameeen ya allah
2025-05-29 08:41:03
16
BABAN SAFWAN❤️ :
Zakin fama, Namijin gaske, barden sunnah jagoran tarwatsa bidi'a ɗaya tamkar dubu, mai zamani uban abdurrahman naroqi allah ya yafema kurakuranka💯🥰
2025-05-28 22:03:59
63
VOICE OF HAUSA CHILD 💪💑 :
tsarki ya tabbata ga allah
2025-05-26 09:08:45
18
Abdulrazak garba aliero :
ubangiji Allah kakawomuna irin albani
2025-06-10 13:33:26
11
COACH GANAMI :
Allah yabada malan aljannah🤲
2025-06-03 17:56:41
5
GHADDAFI KHASSIM :
allahu Akbar
2025-05-27 13:48:36
5
siradjimanirou :
allah yajikan mln
2025-06-13 18:30:54
5
~Mima~ :
Allah yayi mah malan rahama ya haskaka kabarin sa🤲
2025-07-21 10:23:05
20
BALARABE_001💎 :
FATHER OF PREDICTION 🫡
2025-05-25 19:45:59
80
Muhammad Bashir isa :
kaga dan izala na gaskiya to ba Masu hada kudin fatar layya ba🤣😂😂😂
2025-08-04 00:03:24
7
aliyuzainab744 :
hasbunallahu wani'imal wakil 🤲
Allah ya maka rahama
2025-05-31 07:09:54
5
Salifou Dangui :
Alhu akubar 😭😭 alla ya jikai Maza jiya
2025-05-25 19:54:32
21
Hon Shanawa :
Ya Allah ka gafartawa Shiekh Albany Zaria da iyayen mu dama wadanda Suka Rigayemu da Imani 😭😭
2025-05-31 12:57:29
8
Abu rais :
Allah yakai haske kabarinka malan
2025-05-27 10:25:08
9
idrissuibrahim1 :
May his soul rest in peace mallam Albany
2025-05-26 22:16:32
16
To see more videos from user @albanytv0, please go to the Tikwm
homepage.