Brk da safiya masoyiyata abar alfharina, shalelena, hakika kin zamto tamkar wani bangare a jikina wanda idan babu ke bana tunanin cewa zan iya rayuwa mai dadi. Saboda kina sakani farin ciki a duk lokacin da nake bakin cikin, kina riritani kamar wani jariri, kina bani kulawa sosae kamar yadda ya kamata. Tabbas kedin matar aure ce wacce kowanne da namiji zaiso ace ya samu mace kamarki, ina godiya ga Allah da ya zabaminke a matsayin abokiyar rayuwana, ina tsananin kaunarki kanwata 💕
2026-02-21 06:51:41
1
MOUSSA :
🥰🥰🥰
2025-06-14 00:16:16
1
man nass✌️😇 :
😂😂😂
2025-10-03 05:35:06
0
alajiahamisu10 :
🥰
2025-10-23 22:31:42
0
k T g :
🥰🥰🥰
2025-08-04 22:10:16
0
muazu4ishaq :
🥰
2025-09-08 08:54:10
0
makudawa :
🥰🥰🥰
2025-07-23 11:01:22
0
yusra@susu :
😂
2026-01-01 21:22:06
0
💫 DAN MUSA 💫 :
🥰🥰🥰
2025-07-24 12:01:01
0
youseep muktar :
🤣🤣🤣 Kanaruwa
2025-08-01 23:50:07
0
Usman Khamisu Usman :
barka da dare sinadarin samun farincikina Abar alfaharina shalele hakika kinzama kamar wani bangare a jikina wanda idan Babu ..... bana tunanin cewa zan iya rayuwa Mai dadi saboda kina sakani farin ciki
2025-06-16 20:53:43
2
To see more videos from user @it_danzaki, please go to the Tikwm
homepage.