@_likitocin.tiktok_: #virial #foryoupage #arewa__tiktok #tiktokyou #foryoupage

LIKITOCIN -TIKTOK👨‍⚕️👨‍⚕️
LIKITOCIN -TIKTOK👨‍⚕️👨‍⚕️
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 June 2025 15:24:21 GMT
419061
40810
1167
1587

Music

Download

Comments

vintexreactivation
Vintex Reactivation :
dik Wanda yanzo karanta comments yayimin like naci darajar fiyayyen halitta
2025-06-04 07:29:37
894
ussiey_vunxer
ᑌᔕᗰᗩᑎ ツ :
TikTok can make you forget that You have WhatsApp messages to reply😂😂
2025-06-04 16:31:38
220
muhseen58
Muhseen :
Dukwanda yayarda annabi Muhammad yafi kowa,yayiman liking 🙏🏻
2025-06-25 10:56:33
128
maleeriya01
MALEERIYA406 :
wlh ko marfin gora baxa a samu ba a wajena😂💔
2025-06-04 10:38:45
31
sidi.koli
Sidi mhmd dan koli nguru☪️ :
Allah sarki duniya kamar bamu zo ba ina kewarki duniya Allah yaji kanmu da rahama
2025-06-04 07:30:22
55
official_sadeeq4
Sädëëq bin Ümär ✅ :
Nasan inkaga video Nan dole zaka leko comment section toh in Allah ya nufeka daxuwa saikamin like 🤣🤣
2025-07-07 12:44:07
13
mai_muruchi20
🏜️MAI_MURUCHI🪨 :
😂😂😂rankatakaff Yan iskan Nigeria a kano suke
2025-07-03 22:57:40
7
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Jini har galan daya 😂😂😂😂😂
2025-06-06 05:01:22
15
mohbellorh
MOHBELLORH :
Kai jama'aaa 🤣 Allah yasa abarmu muyi TikTok a Aljannah 😂
2025-06-23 23:37:23
11
harounaidrissa52
harounaidrissa52🇳🇪⭐ :
🤣🤣🤣wallahi Nigeria 🇳🇬 akwai en iska wai nanatawa yake galan daya jini galan daya 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-06-03 21:14:30
5
naxeeyglobal1
naxeeyglobal1 :
Allah yasa muyi kyakkawan karshe
2025-06-03 21:21:32
40
bmidco2448
BMI deco interprises :
kukamo waccan yarinyar kujanye mata gaba daya
2025-06-03 19:32:43
9
alamensade
Alameen sade :
Adena wasa da Wallahi fa Allah ba abun wasa bane
2025-06-04 12:00:06
7
yaaks_ne
yaaks_ne :
Ku daina rantsuwa, Ina muku fatan alkhairi 👏
2025-06-03 19:53:48
6
dandumecomedians
YAHUZA DANDUME :
gaskiya Nigeria akwai yan iska
2025-06-03 20:52:10
25
nagamji
Bashir :
ya jinjina galan ďayan sosai😂😂
2025-06-04 05:22:48
10
hadizamusa040
Nur🥰😍 :
Allah ya gafarta mana wata rana wasu ne bamu ba. Allah yasa aljannah Firdausi ce makomarmu
2025-06-11 07:46:14
5
abksahdv
hinbikasz :
to shima kona jikinsa baikai galan dayaba
2025-06-03 20:48:13
7
naseertaura
naseer taura :
duk wanda yy dariya yamin dariya
2025-07-05 23:45:56
3
originalegyptabayas
Egypt Abayas :
wanda ya yadda Cewa wadannan yan iskane nagaske yamin like😅😆
2025-06-28 23:12:55
4
manacious18
Abu-Ihsan :
hhhh
2025-06-05 21:31:04
2
m.m.khalid8
muktar musa :
galan 1 fah
2025-06-10 05:07:37
2
matarmd5
matar MD :
sai natuna megidana😂bashida lpy akace jininsa yayi yawa doctor yace aja Koda Leda dayane dafarko yanuna yayarda kawai mukanemeshi mukarasa 😂yasallami kanshi😂
2025-07-04 09:23:52
2
fooddoctor20
RDT ABDUL'AZIZ ALGURAWY :
jini baifi 5 - 6 liters shine za a bada gallon days
2025-06-05 17:16:38
3
To see more videos from user @_likitocin.tiktok_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About