En bidi’a wai wannan ne maqiyan Annabi tsabar bura’uba😂😂
2025-06-05 15:55:45
55
ummu-abiha ♥️ :
Wlh dr idris y sallame mu dan aikene daga ubangijin mu yaxo y isar kuma y koma y rage namu mu dauka ko mu watar Allah kayi jinkan dr idris y rahman Allah katashemu tare dashi a gidan aminchi y Allah 🤲🤲🤲
2025-07-23 21:36:13
61
Ahmad D Aliyu :
Ya Allah kajikan Dr Tauheed imam tauheed sheik Idris Abdulhazeez Dutsen tanshi bauchi
ubangiji kajadda da rahmarka
ga malama albarkacin wannan
ranata arfaa ya rabbil alameen 🙏
2025-06-04 23:33:54
23
El_Ziza 212 :
wlh dadi yana qur"ani tsabar dadi har hawaye nakeyi. Allah kajikqn dr tauheed da rahama ka albarkaci bayan sa🥰😭
2025-07-21 19:20:27
26
Y_ S_N :
Du Wanda yayi hawaye sanadiyar dadi yayimin like
2025-08-03 09:58:50
12
BIN BUKHARY :
duk Wanda yaki fatan zaman mallam a aljana yamin like
2025-07-28 14:07:21
10
Suleiman koke :
Qur,ani Dadi wallahi
2025-07-19 17:23:38
17
Uthman99 :
nifa wallahi dan dariqa ne amma ina matuqar san sunnah manzon allah
2025-07-31 06:28:07
13
B O C MADAKI 🤴 :
May he is gentle soul rest in peace 🥺🥺
2025-07-17 21:35:34
9
ummar043 :
wayyo 😢 Allah dodon yen bidi,ah Allah yamaka Rahama
2025-06-05 11:58:35
24
Allahs favorite princess :
Maashaa Allah Quran is sweet
2025-07-19 14:55:21
7
nurasaidu826 :
masha allah qur'ani daɗi wllh
2025-08-01 01:38:33
5
teemeh72 :
Ina ma kanaraye nahaifi da namiji inkaisa makarantar Dr Dana yazama abin alfahari
2025-08-01 17:48:12
6
Abakar Msa :
Allah yaji kan Dr. da rahma 🥰🥰🥰
2025-06-04 15:37:56
7
Mijin yar Aljannarh🥺🫂❤️ :
duk Wanda besan fassarar wanan ayar ba aradu an barsa a baya🥰🥰🥰🥰🥰
2025-08-03 12:02:32
5
Aisha 🦋 wami :
kai mlm Allah yajikanka da rahama
2025-06-05 14:51:38
29
Muhd Badrudden🇳🇬🇩🇿🇪🇦✅ :
kasuwar sunnah kullum hajarmu gaba takeyii wasu kuma ko sunkasa ba a kallo balle ataya ko asaya
2025-06-11 20:29:56
6
ДЖАБИР УМАР АХМEД :
ALLAH YAYIMA RAYUWA ALBAKAR
2025-07-25 11:04:48
5
Abdulmalik Buhari Sifawa :
Allah Kayi Rahama ga Dr Idris, Tabbas rayuwa ta kyautata....
2025-07-24 07:54:14
5
Real_m_wakeel_yobe :
Allah ya jikan Dr idriss dutsen tanshi
2025-06-06 11:02:54
7
Tamagcopii01 :
Kai masha Allah, Alhamdulillah. Mallam Alqur'ani ko ba kai kake karantawa ba, sai kaji wani dadi da kuma karin imani da wani karsashi 100%.
2025-07-21 20:58:14
6
abu abdullah :
Allah yajaddada rahamarsa gareka dr
2025-06-04 15:38:18
11
Faruku Bello Galma :
Wato Tauhidi mai kyaw da Aqeedah mai kyaw idan Allah ya maka kyautar su toh malam kawai ka kwanta kayi bacci, dan bazan 6oye ma ba su ne abinda suka fai wuya wlh a wannan zamani.
2025-07-05 17:17:39
13
To see more videos from user @sunnamedia, please go to the Tikwm
homepage.