@bello.galadanchi: #KarfinJamaa #DanBello #SabuwarDuniya

Dan Bello
Dan Bello
Open In TikTok:
Region: US
Thursday 05 June 2025 13:56:52 GMT
493726
86882
1436
2194

Music

Download

Comments

a.b.latest
Hausa Lyrics Hub :
Wlh yaron ɗan layinmu ne😭 Allah ya kyauta
2025-06-05 15:26:34
263
najeebsmall
NajeebSmall7 :
Wlh wlh nayi alkawari zanyi iya yina akan gaskia har karshen rayuwata in sha Allah
2025-06-07 07:44:36
95
nuscy.ibrahim
nuscy ibrahim :
free free free Palestine 😭
2025-06-05 16:57:28
84
abdulazeezsadauk
All is well :
to kai yqnzu kasan darajan malamai?
2025-06-05 17:32:18
12
firstlady7070
FirstLady🌸🩷 :
Dan bello Dan baiwa👍
2025-06-07 12:06:42
13
ayshachigari
ayshachigari :
wlh Nima hk nace,ykmt ace ilimi yk dashi hk ba cittaba,ykmt akula dasu dansu amfani AL'UMMA nan gaba
2025-06-16 21:59:22
7
hukuma_101
Hashim mai_shanu🐄 :
wlh wannan confirm ne👆, ruwa cikin cokali ya ishi mai hankali wanka🧏‍♂️🧏‍♂️
2025-06-05 19:04:20
13
umarabdulahiada15
Umar Abdulahi adam :
dan bello wallahi kuna kokari sai dai abunda kuka kasa ganewa wallahi tallahi najeriya kalau take mutanan cikinta ne wasu suke cutar da wasu
2025-06-05 22:41:57
11
user8245250391434
BIN UTHMAN :
This is the fact 💪💪💪
2025-06-05 19:45:56
5
basheer_garko
BASHEER GARKO :
@dan gaskiya 💪🏻am read to be from Jos north I'm really to do anything over it
2025-06-06 05:59:27
13
arewa_plant_planet
Arewa_plant_planet :
My First time objecting You.. Gaskia kada ayi justifying abunda yayi. Allah ya shirya mana zuria
2025-06-05 19:50:30
10
amnfrgmrsd2
Amina Faringani :
idan ba'a kula dashiba wallahi nangaba zeyi fiye da haka idan Akace kullesa za'ayi. yakamata Ayi Amfani da dabararsa da basirarsa gurin Amfanar da Al'umma
2025-06-06 19:44:29
6
usmanbashir077
Usman Bashir :
magana ta gaskiya kenan Allah yabamu ikon aiki da ita
2025-06-05 18:33:39
6
khamis_aminu_kabo22
Khamis footwear and outfit 📌 :
KARFIN JAMMA'A SABUWAR JAM'IYYA!!!
2025-06-05 16:41:38
11
mrchairman.1
ᴍʀ__ᴄʜᴀɪʀᴍᴀɴ 🦅👑 :
ƘARFIN JAMA'A, SABUWAR DUNIYA!
2025-06-05 15:33:46
12
lagwadar_1
lagwada001 :
megida inatayin magana akadubaniba inason zama yaronka nima intaimaki kasata ta hanyarka
2025-06-06 10:24:49
8
engr5
E M G... :
hakane kam wlh
2025-06-05 22:38:41
6
gmb4477
Buhari G.M.B :
haka ne wlh bro 👍👍👍
2025-06-06 07:42:12
5
harunancy
꧁◊✸𝗛𝗔𝗥𝗨𝗡𝗔𝗡𝗖𝗬✸◊꧂ :
Innalillahi 😳
2025-06-05 14:29:23
8
bsadiqfx
Bukar sadiq :
bro 2 bro❤❤❤
2025-06-05 17:45:53
5
umarmijinyawa217
umarMijinyawa :
wannan gaskiyane Allah ka sa mugane ❤️❤️❤️
2025-06-05 15:13:44
8
__ustaz__
___Ustaz____👳🏽‍♀📿 :
Dan bello yanxu haka ina China ya za ayi in ganka
2025-06-05 14:28:04
5
storyhunter227
Abdullahi hamisu :
Kai dan bello kana kara shiga raina wlh
2025-06-05 14:32:06
13
raihan.ishmail
Raihan ismail🔶 :
Wayyo rayuwan dan arewa sai hkri allah gamu gareka🤲🤲🤲
2025-06-05 14:28:38
5
m.j.jr8
محتر جعفر 🇸🇦🕋 :
wanna gaskiyane 👍👍
2025-06-05 14:03:39
5
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About