@mahdbukarbtura:

MAHD BUKAR B TURA
MAHD BUKAR B TURA
Open In TikTok:
Region: LY
Saturday 07 June 2025 13:09:15 GMT
831228
74979
1521
7787

Music

Download

Comments

hybridmarchant
Hybrid Marchant :
ba regret akan rashin AURE WALLAHI zama haka wani lokacin yafi
2025-06-07 17:51:34
134
jibrmary
Hajiya Maryam :
i got married in 2005,I have a baby November 17 2006 and I lost lost the baby till now I don't have a child on my own 😭😭😭😭😭
2025-06-11 08:08:39
43
bature_gb
Bature Garba Badamasi :
Ni gashi zan iya rike mata sama da biyu ma.. Amman matan ne babu tabbas:) yaudara ya chika musu Ciki 😋.
2025-06-08 08:59:02
30
chosenone5330
🐘 :
Mallam ai babu wani regret a harkar nan! Kowa da yadda Allah ya tsara masa rayuwarshi. wani maa harvya koma ga Allah bazaiyi auren ba . Shekarata 30 babu wata baganar aure a tare da ni, kuma ina godia ga Allah , duk abinda Allah yayi shine dai-dai
2025-06-07 21:32:47
70
king.yakeen
Abdulyakin🥰 :
Wallahi inason aure kuma inada kudin yin aure kuma zan iya daukar nauyin iyali amman wallahi inatsoron talauci
2025-06-08 07:46:08
14
raazpromax
RABI'AH :
wlh kula da yara da kuriciyarka yafi dadi,wlh Mallam hakane duk abinda ka fada
2025-06-07 19:46:16
57
real_naxeeboy
REAL_NAXEE_BOY✅ :
ALLAH YAJIKAN MALAM DR IDRIS ABDUL AZIZ 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-06-07 17:49:47
96
rabsongguyson
RabsonGGuyson :
Malam ga furfura a kaina yanzu haka ko aure banyi ba... Omologo ya rike kasa😅😅😂🤣
2025-06-07 22:40:46
26
.attajiri
Eng: sulaiman :
in Kam 28 amma Ina so wannan Shekar zan Yi inshallah ku min addu'a please 😭😭😭😭
2025-06-07 19:43:00
25
albani2211
ALBANI :
bawan Allah dinnan wannan mgnr taka na tada min hankali
2025-06-07 15:56:29
44
aishatuabubakar552
Aishkhaal art :
malam ga maza kenan amma mu mata dole semun jira mijin yazo komai jimawa, Allah hadamu da na gari
2025-06-26 15:23:24
7
kanawadabo753
kanawadabo753 :
24 nayi aure yanzu 34 inada yara 4
2025-06-13 22:25:43
13
b2bjr
Ibrahim aliyu :
ohh Allah ka azurta mu da'aure(Ameen ya rabb 🤲) ina matukar son'inyi aure amma ba hali.
2025-06-11 10:35:25
5
falg0re8
falg0re8 :
babu abinda malaminnan yake fada sai tsantsar gaskiya
2025-06-08 10:49:49
11
abdul_success02
Abdul__success :
shekara ta 30 ina da yaro 6 months Alhamdulillah
2025-06-08 09:51:51
5
zaiyanu140
Zayyanu 140 :
:malam nayi aure ina shekara 22 yanzu inada shekara 24 inada yaro 1 maisuna Ibrahim Allah ya rayamin shi
2025-06-08 17:16:14
6
yusuf_ibrahim_shadaya
yusuf_ibrahimshad :
27 in sha allah zanye aure Allah kabudamana
2025-06-08 12:40:12
6
youngabdull80
𝕞𝕣. 𝔸𝕓𝕕𝕦𝕝 𝕟𝕖𝕙 227 🤴 :
wallahi am 28 amma wallahi shiru neh
2025-06-07 20:22:24
6
mb444100
mb :
malam is true but in life i dont think there's any regret coz there's no competition in life. everyone run on his own paste is part of life the only prayer is ALLAH should bless them i married at 44 i have 2 wonderful kids but no regret just Alhamdulillah iam just competing with myself not with anyone my situation was different
2025-06-11 02:07:08
16
bellodantsoho32
Bellodantsoho32 :
Dole malam ya Yi regret a wancan lokacin da duniyar na kwance. Mu a wannan zamanin hidimar lefe, insecurity, tattalin arziki, kadai ya Isa yasa mu jinkirta.
2025-06-08 11:55:37
5
01mahira
01mahira :
Komai yana tafiya yadda Allaah ya tsarashi malam haka ya Rubuta ne kowa ba shine dakansa ba shikuma wanda ya mutu a shekarunfa Ace masa me
2025-06-08 16:31:08
7
mustapha.aba.imam
Mustapha Aba imam :
duk Masu magana da tasaba ta malamin nan wlh gaba zakugane meyake nufi bayanzu bane zaku fahimta
2025-06-09 23:32:04
5
muhdyasin56
muhdyasin56 :
Sad but truth wlh.
2025-06-08 11:41:19
8
jibrmary
Hajiya Maryam :
some people get married early and Allah did not give them a child in time 😏
2025-06-10 05:43:02
8
real__hafeez__
realhafeez :
karkubari soyyaya ta rufe muku ido aure xamane na har karshe Mude baxa muyi sauri bah yasin rarrafe xamuyi 😂😂😂
2025-06-08 00:42:34
5
To see more videos from user @mahdbukarbtura, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About