@alhazaf_official: Loyalty Test 🔐❤️ #prankvideo

Aℓ-Ⱨᴀzꋬf
Aℓ-Ⱨᴀzꋬf
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 08 June 2025 08:19:31 GMT
1679372
139683
4784
3721

Music

Download

Comments

zainabaa69
🦋Zynerbah~🦋 :
wllh nasan saurayi na baze taba cin wann prank din ba sabi da shegen son mata gareshi 😂😂
2025-06-08 12:05:47
1192
aminatu0801
Aminatu080 :
dan Allah aiwa annabi salati
2025-06-08 10:10:41
1084
farhantv00
FARHAN FX 📊📊 :
Naci Albarkacin Annabi ayi Following dina 👏
2025-06-08 08:36:35
1812
ig_gasi
IB GASi🪖 :
Sojoji basa yaudara ai
2025-06-08 11:21:39
245
adams.....mg
Adams.....Mg :
Wanda Ya Kalla Sama da Sau daya yamin Like👍
2025-06-08 09:03:47
700
gwalson2
GWALSON 001 🦅 :
Mu sojoji bama yaudara idan kayarda kamin like 👍
2025-06-09 08:42:15
545
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Aida kabari ta rungume ka 😂😂😂
2025-06-09 23:30:48
215
maihala21
@mai hala :
yanda taji daɗi Allah ya sa muji daɗi a duniya da lahira 😳
2025-06-09 10:07:53
216
talk2meerat0
Maryamah❤️🦋🫶🏻 :
har wani farinciki ake akan rijalu😅😂😂
2025-06-08 13:28:26
27
missinnocent80
Miss innocent😇 🩷🦋 :
Nima an tamun wannan prank din wlh Allah ya taemaka na fada sunansa 😂😂dadi kamar zae kashe shi kuma Wlh bashi nakeso ba🤭😂😂
2025-06-08 09:00:56
45
maryojii
NOOR’S collection :
All the Maryam’s gather here
2025-06-08 12:58:40
51
nernerhsani
ner~nerh🕊️❤️ :
Tabbas saurayina butulu ne alqur'an 🥺😩💔😂😂 munahiki
2025-06-09 15:46:26
11
nasiru_abubaka
Nasiruabubakar :
inason inga mace cikin farin chiki congratulations Maryam
2025-06-09 08:20:47
45
user13986709799283nanah
Princess Nanah Jos :
wallahi ya burgeni sosai 😁😁😁
2025-06-10 11:58:29
11
ameenaabdullahi7
ameenaabdullahi7 :
ayni agun saurayina inaga munkai 1500 agunshi saikace Dan bunsuru 😏
2025-06-09 01:29:50
7
mamanjibrin0
maman jubrin :
Allah yasa muna cikin wadanda manzon Allah SAW zeceto ranar kiyama
2025-07-09 20:52:05
42
naineey0
ZAEENARB MUHAMMAD 🔥🥰🥰 :
Allah sarki ni😭 Fatan kowa yaci abinci 🙄😏
2025-06-09 08:57:58
22
aisha_suleiimaan
Aishatu :
ammma wannan yarinyar akwai hauka in anbartafa saita hugging nashe fa😁 kai jama'a
2025-06-08 08:58:44
128
user4986681627009
ummi abdullahiuser498668162700 :
kutumar uba tomeye nufinta naga takai cacuma
2025-06-08 09:40:13
27
yusuf.bin.muhamma
yusuf bin muhammad :
Am happy for her because she really loved him
2025-06-09 06:25:31
20
princess_nuwairah
Nuwairah :
toh yanxu idan shi saurayin yaga yanda takusa rungumar fah 🙄
2025-06-08 14:49:07
16
waseelatabdullahi2
waseelat Abdullahi :
wlh nasan saurayina saidai yabani kunya😡
2025-06-10 07:36:06
7
abdulsalam.abdulhameed
Abdulsalam Abdulhameed :
Ai ba'ayaudaran Mai sunah maryam 🥰🥰🥰
2025-06-08 08:25:18
13
hananbackup2
By . H .a.n.a.n 🛍️🕊️❤️‍🩹 :
Sai kukaji nayi sabon saurayi 😂😂😂
2025-06-08 08:28:26
10
To see more videos from user @alhazaf_official, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About