Su rukymama in za’a shiga kitchen dinma se ance kwalliya ❤️😅 mukam zani daban riga daban 🤣😂😂
2025-06-08 11:05:02
101
His Girlfriend 😍 :
Ba wai shiga kitchen da kayan gayu bane ba kuga content suke yi ba 😂on a normal day at home who will dress up just for cooking abi una no dey reason stuffs 😂
2025-08-24 13:50:50
0
aunty kulu :
shiga kitchen din yan gayu😍
mu kam ai fallen zani ne da Tshirt😂
2025-06-08 15:02:17
92
D💞 :
Idan su rukymama zasu shiga kitchen mu suwaye muqi shiga😭
2025-06-08 19:52:08
11
sebrina :
toh akwai yaran talakawan da basa aiki sai suce sai dai na biya amun ya kuka gani anan uba kudi miji kudi kuma tana bakin murhu
2025-06-09 09:05:10
9
Verse of the day👼 :
I miss sallah .. we don’t do sallah in Jupiter anymore
2025-06-09 16:10:25
31
EXCLUSIVE_KTCHN/ITMS 4 wholesl :
daga ganin yadda take wannan aikin kasan ta iyashi✅ 💯
2025-06-08 23:26:21
3
Naj ham :
Dan Allah full style ban son kaya matsatsa I love thi free gown
2026-03-29 23:51:30
1
نحلة :
Naceh harda hajiyoyi a wanga aiki😩
2025-06-08 18:17:57
7
commanda :
done Allah Anty nace wanna suya kar A manta dani
2025-06-09 13:29:26
1
zee2ny :
Please share the results….
2025-06-08 17:50:34
5
Khadie🫧 :
Eid mubarak our beautiful Rukymama🥹❤️❤️❤️
2025-06-08 10:51:07
0
Rukayatu Muhammad :
burina inje Madina 🥺
2025-06-08 21:22:05
2
Senior fashion house :
Muna fa da masara wasu na wasa da nama. Allah daya gari bambam 😅
2025-07-23 13:27:30
0
Dimitria :
You look a lot like a Senegalese woman, madam.
2025-08-22 12:47:13
1
Aboki Nagari :
A sammin ko nayi Allah ya isa😭😭
2025-06-10 18:22:04
0
yar albarka blessing :
very good, abin sha awa anty rukky suya yayi kyau 100% daga gani zai yi ddi sosai masha Allah, munyi cos
2025-08-04 15:30:33
0
nasiru Ibrahim :
WOW
2025-07-09 06:31:42
0
Zahraaa :
Eid Mubarak ❤️❤️
2025-06-08 11:28:57
5
fateemah :
Masha Allah dinkin rigarki yaimin kyau 🥰
2025-06-08 15:49:31
0
AbdusaleUmar :
Nidai idan baa bani ba yasin ban yafe ba sbda haka a aiko min dashi
2025-06-09 16:59:54
0
Silvie Sisi 💕💋 :
😁💪🥰🔥🌅👍🏻🔥😋😋😋miam miam que dieu garde plein santé psaume 35 🥰🐦🧚🏻♀️✌🏻👈🏻💯🌊🇲🇬🌊
2026-03-02 18:25:47
0
realQueen001 :
massha Allah kaga wani nama shar shar
2025-06-09 15:29:08
0
Zaynab Islaha :
I show my mum this reel,I was like mummy ga Uwardakina na instagram❤️…Eid Mubarak ❤️❤️
2025-06-09 20:48:40
0
Shetrades fx🧕🏾📊📈📉 :
Eid Mubarak
2025-06-08 12:13:28
0
To see more videos from user @rukymamatok, please go to the Tikwm
homepage.