@albanytv0: #vira #foruyou @SHEIKH ALBANY ZARIA 🌠✨✅ @Sheikh_Jafar_Mahmud_Adam @Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tan

ALBANI TV
ALBANI TV
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 June 2025 07:11:50 GMT
238615
47373
644
3773

Music

Download

Comments

dr_mustapha_yks
Dr. Mustapha Yakub Salafiy :
walh na dade ina neman wannan karatun ban samu ba sai yau... Alhmdlh
2025-06-09 07:24:49
279
mujaheedhassanhassan1
Galadima :
kai Allah ya gafarta malam gaskia mun banbanta da kai anan munayi kuma bazamu daina ba
2025-06-09 10:44:55
33
muslimboy825
ቢጫ ልጅ የፉላኒ ደም 🕋🕌🕋 :
kai karya ne wllh albani inajin karatunka amma wannan karon karya ne ☺️
2025-07-22 00:50:07
11
sir.semmm
SIR.SEMM 66 πππ ✅✅ :
kowaye a tsaye sakkk zamu gaida ka 📌
2025-06-11 09:11:37
55
engr___aliyyu
Engr. Aliyyu :
Let me forward dis to my boss 😂💔
2025-07-06 18:06:32
20
admventures
ADM SHOES AND VENTURES ✅ :
Wanda y dade yana Neman wannan videon yayin mun like
2025-06-18 14:22:10
6
lakwanse
M H S. LAKWANSE 001 :
Sunnah ce kadai mafita
2025-07-28 14:49:39
5
mansirafahad
V͇̿I͇̿P͇̿𝑭𝑨𝑯𝑨𝑫᭄जी FF࿐🇪🇺 :
Allah yajikan malam Albaniy
2025-07-30 17:10:28
7
ahluussunna
Khalifa d :
waini Ina mamakin mutane ake musabaha da annabi Wanda yafi kowa darajar Wanda babu wani mutum datakaishi a duniya balle Kuma wasu iyaye mu Munson annabi fiyeda iyayenmu Allah ya akan soyayyar annabi🙏🙏
2025-06-11 10:06:04
18
aminuzak7
Aminu zak al ameen :
kar amanta ayiwa Annabi salati 🥰🥰
2025-08-05 22:21:18
8
daudadauda596
Dawud :
in Allah ya yarda nade na🙏
2025-08-01 22:18:40
5
bashir_bin_labaran
BIN..LABARAN,,,SUNNAH MEDIA. :
sunna sak
2025-08-07 16:18:29
6
jamilubellokuki8331
Jamilubellokuki8331 :
iya wanda imaninshi ya cika kadai zai iya fahimtar wannan zancen
2025-07-11 21:43:04
7
reem6326.com
R~👸 :
sunna hanyace mikekkiya 🥰🥰🥰
2025-08-01 16:01:31
7
alkitab.was.sunna
Al Kitab Was Sunnah gh :
allah yajikan malam Albaniy
2025-06-11 11:16:47
16
sunnah_voice2
SUNNAH☪️-VOICE🔊 :
Allah ya jikan malam albany Zaria Rahimahullah 😭🙏
2025-06-18 10:24:10
7
zaradeenzaza123
zaradeen Muhammad zaza :
Allah yajikan malam da rahama
2025-08-04 12:23:05
9
k_bille_artist
Khalifa Lawan :
Duk Me Ƙaunar Malam Saboda Allah Yamin Liking 👍👍👍
2025-08-24 06:56:16
7
antymusa007
AdunOla Abebei💓💖 :
mu yoruba fah in bamuyi za a stanemu😒
2025-06-10 18:47:24
10
ahmad_officer71
Ahmad..officer.71 :
bayanin yayi dadi saura aya ko hadisi
2025-06-14 17:22:18
7
zainabtukur29
zeebts💜🇰🇷 :
chap lallai wannan lamari zai sa mutane dayawa wuta, zaiyi wuya gaida iyaye a tsaye , Allah Ka ganar damu gaskia mu bita domin a gaskia malamai suna birkita mana tunaninmu
2025-06-10 06:59:14
18
aminulsunnah
أمين السُّنَّة 💪 :
"Mu muna kan Littafi (Al-Qur’ani) da Sunnah bisa fahimtar Sahabbai da Salaf (magabata) a kan hanyar Sahabbai – Allah ya yarda da su!"
2025-06-10 21:15:26
10
abdull_ibnassalafy
Abdull (ibn assalafy) :
Allahu akbar Allah y jiqan mlm yayi maka tukuici d aljannatul firdausi da musulmi baki daya ameen y hayyu y qayyum🤲😭
2025-06-10 23:11:11
8
bilmina_fabrics1
Bilmina | Premium Fabrics :
da gaisuwan da akema sarakai ma
2025-06-10 21:26:27
7
To see more videos from user @albanytv0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About