@assankawi: Sharikar Muhammad da Khadija#viralvideo @Bilkis A Yaro @JIKAN IMAM @mai hamdala @sidi dalhat gololo @ALHAJI malam__sayyadi

IMAM ASSANKAWI
IMAM ASSANKAWI
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 13 June 2025 17:01:58 GMT
85125
5026
212
81

Music

Download

Comments

sadauki528
Sidi Sadauki :
A tsarin ladabin wannan ilimin ma, alkaluma basu tasiri a janibin shugaba ﷺ domin komai nasa izni ne daga Allah, Iznin Allah kuma baya hawa mizanin ilimi ko hankali.
2025-06-23 08:46:09
40
afrah9226
hamrah collection :
Nifa nurse ce amma koh genotype ban yadda zai hana aure ba bare wani hisabi kawai komai zakuyi kuyi domin Allah da kuma yakini 💯👌
2025-06-28 13:55:20
7
alhajisgoje
ALHAJI S,GOJE🙏 :
Allah yaqara fahimta
2025-06-13 17:07:27
8
aishatugorko2
Aishatu Gorko💞🇳🇪🇸🇦😍 :
Allah ubangiji yakara fahinta 🥰👏👏👏
2025-06-13 18:09:42
5
suleiman.hamshaki
Suleiman Hamshaki :
Muhammad da Amina aure gidan nawa ne pls
2025-06-14 07:57:39
3
beauty.maryam3136
@beauty Maryam3136 :
Maryam da Muhammad please
2025-06-28 08:58:17
2
bashircavanitela
BC Exclusive design wudil :
dan Allah bashir da aisha
2025-06-29 23:20:11
1
www.rabiatuabdulkarim0
🦋🕊️ RABICOU 🦋 🕊️001 🦋👑 :
Dan Allah rabiatu da kabiru
2025-06-26 10:21:01
1
moujeey
Moujeey039 :
Allah yaqara fahimta da basira
2025-06-13 18:08:06
5
maisirrinfatiha
Dr. Khalifah Mai Sirrin Fatiha :
wanna Maganan tasu babu Hankali ciki
2025-06-13 18:23:05
12
ismail.adam16
Especially Dammak 🦂 :
mutum yaci ubansa wallahi Lamarin ma,aiki ba a wasa mutum ya kiyaye
2025-06-15 00:41:10
5
a.h_textiles.ng
ABDULAZIZ HAMISU GIMBA :
Imam waini laifi nayi don Allah Ni sunana ABDULAZIZ wane yan mata xan nema
2025-07-28 22:51:57
2
auwal0227
Auwal Yusuf PhD.(in Veiw) :
wallahi kaha nagawani yayi na tsine masa wallahi haifiyan Fatima mata ga Annabi
2025-06-13 20:20:44
5
saifu3318
saifullahisalisu43 :
gaskiyane
2025-06-14 07:33:22
3
saghjokda.12
Muhammad :
wayashe muku don uwarku wannan wani ilimi ne da ake takama dashi, 😎
2025-06-17 19:08:15
2
user7221019052773
@The Gwaska one 💪 :
please 🙏 burujin Muhammad sunan mahaifiya ADAMA
2026-01-04 09:49:45
1
barauidris686gmail.com
Bara'u Idris :
Sallallahu alaihi Wasallama
2025-06-18 11:06:14
1
capt.maje
Contrast :
😭😭😭 Allahu Akbar
2025-06-14 10:48:30
2
sarkincomment0
SARKIN COMMENT :
Adamu da Amina
2025-07-16 14:05:57
1
fatim.kadidjahabibty
Fatimé Kadidjahabibty :
aslm mlm Allah ya kara fahimta tambayata shinehadiza da umar ya aurensu yake
2025-06-18 15:32:08
1
umarmnaq0xe
MOHAMMED :
auren gidan nawane malam nima Mohammed ne kuma ina auren Khadija auren nawane Dan ANNABI S, A W 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-17 17:31:51
1
ameerulnorth
ameerulnorth :
Ni Ali ne ita kuma Aisha. Allah yasa hadin yayi mallam
2025-06-25 07:39:39
2
user1470482608010
oeil de vérité :
بارك الله فيك و حفظك الله
2025-06-16 10:32:06
1
a_h_printing
A_H_prints :
malan dan Allah Ahmad da Aisha dab Allah dan Allah dan Allah dan Allah dan soyayyar manxon Allah S A W
2025-07-01 09:24:13
1
To see more videos from user @assankawi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About