@cpontopne: Amsar Tambayarku Ta Bayyana Daga bakin major Hamza Almustapha #cpontop #viralvideos #majorhamzaalmutapha

Cp Ontop Ne
Cp Ontop Ne
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 June 2025 20:39:44 GMT
185398
34279
1424
5695

Music

Download

Comments

mustaphayerbest2
mustaphayerbest :
wai mutumin da yaje gidan yari shi zaidawo yan mulkemu ham
2025-06-14 21:03:44
46
muhammadzakariya910
DAN TUKURWA VENGEANCE 🥰😇 :
Ni daman nasan akwai wanda ya tsayama wannan Yaron duk wanda ya yarda da hakan yamin like 👍
2025-06-16 23:31:40
27
harunasufi
Harunasufi :
DUK WANDA ZAI ZABI Hamza almustapha 2027 Ya min like 🥰🥰
2025-06-15 15:31:27
481
abdul__kura
ABBANMU :
Allah idan major alkhairi ne Allah ka bamu shi
2025-06-15 02:08:48
153
kalasko.azare
KALASKO.AZARE :
major is comming
2025-06-16 20:13:50
6
amanarnamanzo678
amanarnamanzo :
duk wanda zai zabi hamza almustapah 2027 ya min like
2025-06-17 12:02:37
36
abbahsalihu
Yusuf lukman :
major is coming insha Allahu
2025-06-16 16:36:16
5
sarkinmaimiltara
sarkimaimiltara :
Adamu isah👍👍👍❤️🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇸🇦
2025-06-15 14:39:25
5
musagarba4562
Musa Garba :
ALMUSTAPA IN SHAALLAHU
2025-06-15 17:27:23
5
user31304573530075
ENG.ABDUL💯🇳🇳🇬‍🇳🇬🇳 :
major is coming insha allahu
2025-07-03 06:41:26
8
albambarexporter
ALBAMBAR Export 🇳🇬🇷🇴🚚 :
up up major
2025-06-15 21:57:43
5
aminuisiya287
d maka :
Jama a don darajar Muhammadu Rasulilla muxabi hamxa al mustafa saboda akwai alamun kanshin gaskiya a tafiyannan
2025-06-22 00:00:42
16
aliyu..japa
I🅰️Ⓜ️..Aliyu_j🅰️🅿️🅰️ ⚓️🪖 :
Muhammad rasulillah s a w 👈
2025-06-16 22:53:12
27
murtala2k
murtala 2k :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Allah yataimakemu
2025-08-08 19:14:58
6
inuwa554
Muhammad M,I :
duk wanda yake son major hamza almustapha yamin like
2025-08-07 20:28:25
5
bootyyaroneh0
booty yaro neh#@# :
insha allah kaine shugaban kasa 2027 Insha allah kaine shugaban kasa
2025-08-06 20:48:42
5
ahmadbbrk
ahmadbbrk :
Masha Allah FATAN ALKAIRI ubangiji yabada saA darajar annabi Muhammadu S A W 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2025-07-04 14:16:17
7
muttaqa0112
muttaqa1 :
Allah yadafa
2025-07-01 12:06:35
6
abdulaziz03943
burum burum :
mufa anshamu haryanzu bamuwarkeba a Nigerian akwaishugaban da harkudi muka hadamai
2025-06-15 08:15:31
12
dan.alaji024
Abubakarsadeeq :
Wllh inason bawan Allah nan amma zaiyi wahala talakawa su zabesa idan bai basu taliya bah 🥺
2025-06-17 17:57:22
10
alajiofficer3
ALAJI OFFICER🇬🇦🐘 :
Kuma wlh wanna yaudararr da dadin bakin Baba buhari ,,,
2025-06-14 22:04:42
9
lamo_baba
Sir Lamo :
muna tare always remember your promises God will guide you and protect you amiin
2025-06-14 22:50:43
7
alajiofficer3
ALAJI OFFICER🇬🇦🐘 :
😳CP ontop Shima gonen sa yake jarawa wlh shihe mun gane Dan iskah
2025-06-14 22:03:29
13
user665530051315
Naziru Nuhu Usman 014 :
Haka Buhari yyi ta wadannan bayanan Mun dauka Mutumin Arziki ne,mune harda tura masa katin kudade Amman kash 😭😭😭
2025-06-16 09:01:27
7
adams111m
Adam M Adam :
munabukatar tsayayyen shugaba mai fada aji mai tausayi Wanda yasan azzalumai kasa Kuma yasan Nigeria takoina Wanda bashida tsoro
2025-07-17 16:50:51
6
To see more videos from user @cpontopne, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About