@realalijita: Na zaune baiga gariba !! Ku biyo ni kuji labarin tafiyar mu kasar Cameroon 🇨🇲 da Naziru sarkin waka #decumentary

Ali Jita
Ali Jita
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 15 June 2025 22:35:52 GMT
2993605
242728
4958
3489

Music

Download

Comments

its.abba.tabanye1
💫it's Abba💯 tabanye💫 :
I like you ali jita and sarkin waka
2026-09-08 08:35:18
1
julaibib1222344
shafi'ullahi Aminu :
duk wanda yamin like allah kasa yagama da duniya lapia 😊
2025-06-16 07:30:22
1087
bussykiliya1
ShopWithBussy :
Sannunmu masu Kallo video har qarshe🥹😂
2025-06-16 07:35:49
506
almusttaphasalis
Na Garkar gwamna 💯✅ :
duk Wanda ya kalli wannan documentary har karshe yayimin like🤣
2025-06-16 05:45:21
584
fadeeschops
Fadeelah :
wanda ya kalla daga farko har karshe ya min like
2025-06-16 06:19:41
549
its_autawaziri
Auta Waziri :
Dalili shine karkuci kudi cikin sauki 😂
2025-06-16 10:46:18
286
rukkytaannabi
AUG General Enterprises :
wanda ya kallah har karshe ya dannamin like 😂😂
2025-06-16 08:00:12
193
ummu_amjad01
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher 🙏
2025-06-16 06:59:07
235
khadeejaabdulkhar
khadeejatou🌚🕊️ :
wannan video da tsayi yake kamar daren baqin ciki 🥺🥺Kuma in Sha Allahu saina Kai har qarshen😫
2025-06-16 08:08:50
48
xzbfcxbxvxnv
xzbfcxbxvxnv :
wanda yakalla har karshe yayimin laken🤣🤣🤣
2025-06-17 02:13:04
8
rukaiyazubairsiraj
رقية زبير سراج💜💜 :
Har an sa. Na a lissafa dala dubu goma😂😂 ALLAH kai mana tsari da talauci😩😩😩
2025-06-16 08:48:49
42
sanimohmd0
sanimoh'd :
Wanda yaga vidionnan har karshe yayimin like🙏
2025-06-16 09:54:29
49
hauwa_dasin
JaJa🎀🖤 :
Me and who watched it to the end?😂
2025-06-16 23:37:19
48
mrsalameen352
mrsalameen :
kun kyauta ku bakwa yawo da mata
2025-06-16 07:25:38
96
user6839492725981
ishaq habib081 :
tinda na fara TikTok ban taba ganin video me yawan wanan ba🤣
2025-06-16 09:10:43
148
duaghterofrumawa7
BIA🦋☘️☘️ :
duk wanda ta kallah har karshe gaskiya ba karami bane🤣🤣
2025-06-16 08:04:34
69
ayusshomeofincense
PERFUME/Turaren Wuta Gombe :
Lalle wanan Zuwa Cameroon da mu Yan Comment Section akayishi🤣🤣🤣
2025-06-16 10:10:58
81
thrift_by_teemerh
Thrift_by_Teemerh🛍️ :
Sai nayi night sub zan dawo na kallo 😂
2025-06-16 09:17:53
18
cutedeejah2
💘💘Mrs🦋🦋 :
Gsky video nan yacinyemin data abiyani kawai🙄🙄
2025-06-16 08:51:05
42
its_autawaziri
Auta Waziri :
😂😂😂Tafiya
2025-06-16 10:40:55
31
userummim
@ummi tah❤️🩷 :
Inada tambaya dan Allah ba azuwa Cameroon a jirgi ne?
2025-06-17 04:14:56
13
saipullerh
Saipullerh :
idan ka kalla har karshe kamin like sannunmu da kokarin kallo 😂
2025-06-16 11:08:35
21
mufeeda812
glamorous mufeeda :
wanda y lura saida suka ga sun iso suka fara tuna su sarkin waka y min like.😆
2025-06-16 11:49:05
9
elmajeed442
El~~Majeed Uthman❤️🖤 :
Duk Wanda yakalla har karshe Baya Jin tsoron sa Data 😅😂
2025-06-16 09:01:51
21
chair_lady66
Chairlady Gombe :
Kunganni wai inna tayasu tura mota sai faman chijewa nakeyi innasa karfi 😂😂😂💔💔
2025-06-16 09:14:07
26
To see more videos from user @realalijita, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About