@sunusi_sunusi_musa: Alh isa Pilot 🧑‍✈️

Sunusi Musa.
Sunusi Musa.
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 June 2025 12:47:45 GMT
643483
45249
621
975

Music

Download

Comments

zeegagawa4
Naxeefah bazza :
Always busy doing nothing 😁
2026-09-12 23:31:51
0
huznah1
Ma’ouh😍 :
Wayaga yanda aka janyo dogari😂😂😂
2025-06-16 23:40:18
273
babakhalillegend
mr legend :
na rantse isa pilot din nan mahaukachi ne 😂
2025-06-17 09:03:03
71
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Wlh kunshi yayi 😂💔
2025-07-24 10:45:24
32
yusrahabujabackup1
Yusrah💕Abuja💕Backup :
Yanda aka Yamutso wani ne abun ya bani dariya 😂😂😂
2025-07-23 01:47:12
8
luxe_beauutyy
KANO BEAUTY ARTIST :
Nagaji da boye kaina😭nice me lallen isa pilot 🤭
2025-07-09 21:25:37
28
ya.kataa
Ya Kata✅ :
kaga inda Ya Yamutso wani Dogari😂
2025-07-12 15:40:19
12
muhammad335555
Muhammad smart ✅ :
Allah yabani iKon yiwa matata kishiya😓🤲🤲
2025-07-23 20:15:36
11
yaseerahmaaji
Yasss!❤️ :
Dan Allah inada tambaya wai shi pilot din menene🤭
2025-07-23 09:46:07
4
iibadurrahman
Hajjaju Aliyu :
wai meyasa yake lalle ne a hannun sa ?
2025-06-16 23:41:28
21
simplebasheer
Simple Basheer :
karyar banza ce an Koro su daga gidan dabo ya kasa komai sai rangwada kamar mace😂😂😂
2025-07-18 08:17:26
10
santuraki042
user7748033768395 :
Rabi mutum Rabi aljani
2025-06-16 14:05:07
13
soofy0013
soofy🎀 :
Rabi mutum rabi hassan makeup😂😂😂
2025-07-31 22:02:10
5
murjanah_yusuf
murjana KD :
Uban hidima kenan isah pilot😂😂😂
2025-07-24 18:02:31
5
hindukabeer
(Tasty snacks)by hindu😋 :
Shi Wai kullin cikin hidima yakene 😅😅😅😂😂😂😂
2025-07-23 16:47:37
14
aleeeeeyours11
aliyu adam yahaya :
kuma wai bayasa wando😂🤣😅
2025-07-17 13:35:37
6
rashidaa61
Matar mijinta 💕 :
Wanda gske pilot de, naga kamar badaidai ya keba
2025-07-18 22:15:17
5
malambichi2000bch
MalamBichi2000 :
ya Fizgo Shi Da Hannun Mata😂
2025-07-24 18:25:50
5
hajarluxe8
hajarluxe8 :
Mtwww wai wannan shi ne mutane ke cewa don Allah akaisu wajen shi to Saboda maula ko🥺🥺🥺
2025-07-08 08:25:17
5
aminuyalll8153856783
AMINU YALLI :
aminu
2025-07-21 10:28:18
3
aliko_danmusa01
aliko_danmusa :
hhhhh😂😂😂😂
2025-08-03 17:18:24
1
slaibah456
S Laibah hijabs :
😂😂😂😂Ni lallen dayakeyi ne ya ke bani dariya Allah yakara lafiya baba isa
2025-07-21 00:43:38
1
zulaihat097
ZUZU 💃 :
duk wadda ISA PILOT ❤️yake ya mutsa mishi zuciya ya danna min like 👍 😂
2025-07-27 17:03:12
4
hajjo993
Amah collections :
Mai ayyuka afadar sarki
2025-08-03 12:04:40
1
haidarnaseer696
galaxy :
mai yamutsa dogari dai😂😂😂
2025-07-26 16:10:07
3
To see more videos from user @sunusi_sunusi_musa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About