Gaskia waqar tayi dadi ba qarya saidai ba dama inyi amfani da ita🥺
2025-06-22 17:32:10
75
sanusi A C✅ :
Muna safaran. Miyagun. Qwayoyi
2025-06-18 22:19:38
32
Muhd Abdulazeez Abdulwahab :
Gaskiya zan iya afkawa Soyayya indai TikTok na turomin videos din Wakar nan 😂🥰 Waka kamar Tsafi Sai Dan Karen Dadi ni kadai nayi ta kada Kai harna haddace😂
2025-06-29 13:59:31
25
Abdulhamid Musa :
This song probably deserves a Grammy award 🏅🤣 🔥
2025-06-27 04:19:37
16
Basmerh💞 :
ahnmerdy yayi kyau
2025-06-29 10:01:10
7
𝑚𝑎𝑛𝑎𝑟𝑎ℎ. :
I love thisss.!!!😻😻😻💗💗💗
2025-06-19 00:48:47
6
GREATWALL by SAU limited :
Kyau gadon gidanku ne 🥰inasan baitin nan
2025-06-18 18:58:22
12
B&Z :
Gadon gidanmu ne🥰
2025-06-19 01:45:05
8
Meeshas-gallery :
Ina saida lace atamfa da kayan yara
2025-06-18 18:34:17
9
ZAEENARB MUHAMMAD 🔥🥰🥰 :
Kyau gadon gidanmu ne🥰💃💃💃
2025-06-20 21:00:26
6
NANEETAH-BEAUTY & SKIN-👄🛍️ :
Gadon gdn su khadijah😂
2025-06-19 06:38:55
9
shuwancy😍♥️ :
to nidai Allah yasa munada robon yin arziki 😫
2025-06-19 07:08:48
9
Aysha Bala Muhammad :
Aradun Allah waqoqin soyayya sunfi soyayyar dadi wanda ya yarda yamun like
2025-07-04 06:46:07
7
Abu Abdallah 🥰🥰🎁 :
🥰🥳👌 Allah ya kr bsr da arzuki ya kr mn kai 🦋
2025-06-19 06:43:56
8
Miss Zarah🥀🦋 :
Zara’u 🥰😁
2025-06-19 07:13:44
7
Rumaah sokoto🫂♥️ :
kyau gadon gidanku ne wannan baitin yohoho
2025-06-19 01:20:00
6
3pplefsnacksandmore :
Wallahi antashi kaina
2025-06-19 00:35:34
8
teemah :
this song ya ilaihi🥰🥰🥰😍😍😍
2025-06-18 19:27:00
12
kilishihubgombe :
Wato waka soyayyah tafi soyayah dadi 💔🥺😂😂
2025-06-19 06:42:22
11
Deejah matawalle :
bari in ɗan taka 💯waƙa tayi Masha Allah
2025-06-19 08:07:04
7
Z 💕 :
I really love this guy you're so amazing your songs is mind blowing always ❤️
2025-06-18 20:53:35
5
MOMMAN AREEFF 🥰😘❤️💕 :
Wlh kowa yasan wakar nan tayi sedai hassada kuma naga yariga yayi gaba Allah yakara basira 👏🏼
2025-06-22 07:56:01
9
Usman Anwar saleh :
naji wakar Nan yakai sau 200 wlh😂😂😂😂
2025-06-18 21:44:11
6
matar garba :
wallahi narikice nima narikice nabarmuku zabi yan comment😄😄😄
2025-06-18 21:44:08
14
Stitche by zeeberh’s🧵✂️ :
I don’t even know what to say but this song is soo amazing 🤩
2025-06-19 00:58:37
6
To see more videos from user @ahmerdyags, please go to the Tikwm
homepage.