Wanda daga farko ta bama tsoro yay min like 😂😂😂 inayinki nagudu amma Gaskiya wannan Makeup din naki baiyi ba
2025-06-22 14:25:57
5
Rano_fabrics and more🛒🛍 :
Allah yasa karshemu yafi farkonmu kyau👏
Sister inkinci Karo da comment Dina inci arzikin Annabi Muhammad (S.A.W)🥰 kiyi following Dina nima zanyi naku nan take inshallah.👍👏
2025-07-06 11:32:15
79
khadijah5266 :
Allah sarki mahau kaciya😂😂
2025-08-05 13:54:43
4
Ummulkhairi Ahmad :
Wai Dan Allah wasu mayu n ke bibiyan manyan matan kanywood 🤔🤔🤔
2025-07-28 18:38:34
6
Teemarhh_realone🥰🦋 :
kema kin shigaa rigar ramar kenan
2025-06-19 14:31:32
13
Souvenirs_bySayyadah :
Yanzu dai ki fara kai qarar wadda ta miki kwalliyar nan😂
2025-06-21 08:27:17
6
tandja issoufou :
masoyin Annabi yamin lik
2025-08-12 18:03:58
12
raudatul jannat 🤍👀🦋 :
wllh da farko nadauka ladingo ce ta sayyada sadiya🤣🤣
2025-06-19 22:15:19
11
Alhmdllh ♥️♥️🥰 :
Allah sarki kuma Allah y kawo muku miji n gari
2025-08-14 19:22:33
2
Aisha Abbas :
wai yaushe Jamila ta kwace haka🤨🫢🤔
2025-08-12 20:40:11
3
Faiza Idris :
comedian jamila😜
2025-08-07 15:48:30
2
abdulhamid :
hajjaju Masha Allah
2025-08-04 09:27:21
2
Rukayyamusa :
Duk Wanda begane jamila nagudu bace da farko yadanamin like 😅😅😁
2025-08-05 21:22:16
2
YASEER_🔮 :
wallahi wallahi na taba yin mafarkin kin zama mamana a lokacin da ina dan shekara 13 kuma wallahi naji dadi sosai da na farka nace ina ma da gaske ne wallahi tun daga nan idan naga hotonki ko bidiyonki wallahi sai na tuna wannan ranar kuma sai nayi farin ciki matuka amma yanzu shekarata 21 tsawon shekara 8 kullum idan na ganki ina farin ciki a rayuwata domin na gama mana♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
2025-08-24 17:12:53
1
Princes Ayshat🥀🥀🥀 :
wanda baigane taba saida yaga sunan yayimin like😆
2025-08-18 21:40:22
5
yamaa :
wllh ni nayi tinanin irin wannan kuchakanne ashe kiche
2025-07-24 12:24:48
2
maman hanan :
don Allah mata idan mungirma musan mungirma
2025-08-11 09:00:18
1
Mufeeda wada 🦋🥀 :
Kekuma waya baki wannan shawarar 🤔🤔🤔
2025-08-15 19:49:30
1
Dan Madrid🇳🇬 :
Kije Kiyi Aure Kamar Zaifi Miki 😂
2025-07-03 21:32:33
2
rumzyee🌹 :
nashiga 3 ni abu🙄 wlh ni farko tsoro kika bani. Wani jinya kikayine Tom Allah ya Baki lfy 🤲
2025-06-22 11:05:13
1
Oum annoor 🤍😍🤍 :
wllh a kalan rawarta naganeta bakandamiya😂
2025-06-20 16:42:57
3
To see more videos from user @jamila_nagudu, please go to the Tikwm
homepage.