@rumbun.dariya: Réponse à @abbajourno #fyp #fpyツ #hausacomedy #arewa__tiktok #arewapeople #kannywood_exclusive #arewatiktokers #kannywood #kannywoodcelebrities #dariyazallah #poryou #fpyシ #fpy #pfypシ #mushadariya #hausatiktok

RUmBuN DaRiYa😂
RUmBuN DaRiYa😂
Open In TikTok:
Region: DZ
Thursday 19 June 2025 12:09:32 GMT
191815
13858
296
461

Music

Download

Comments

darlingdeedi
unique girl 🤍🫶🏻🤭 :
Kedai kam kafin kigama azumi 100k kin tafi lahira 😢😩😂😂
2025-06-20 08:42:29
16
mammanalhajiumar8
🛡it'z dan borno🛡 :
waini meyasa mata sun tsani kishiya haka kode kawai aciki asake zuwa Acita shine bakyaso kode akwai wani abu 😂😂
2025-06-19 12:59:42
7
user7834351021121
husnah auwal :
kinyi haukane to ko goma bazanyi ba yauwa🙄
2025-06-19 17:57:13
4
khadijahto1
mr's❤️‍🔥001💍💯 :
gaskiya ne dubu zanyi😂😂😂
2025-07-23 08:02:39
2
ayisha0366
A✨y✨s✨h✨a :
Gsk bazan iya Azumi Dari ba 😂😂
2025-06-19 21:56:56
4
haidarzaria
Haidar Zaria :
Anya wasu matan sunada hankali kuwa? 🤔 Hahha🤣 ke kinsan Azumi 100 kuwa
2025-06-20 05:59:43
3
chu.chun32
Chu 🥰chun🥰 Yaya 🥰 :
ko dubu ne zanyi gaskiya😎
2025-12-21 09:44:45
0
alamingamawabackup0
GAMAWA. 001 :
dariya kyauta ne
2025-09-15 11:01:55
1
uban_shadul
uban_shadul :
Lamarin nisa u sai Addu a
2025-06-19 12:42:55
3
verrybash
Bashar Umar :
Waton malan sagir gaskiya kishi masifa ne
2025-06-19 21:37:17
1
junior95922
junior :
kutumar durin uwa kaji wata tusa dana yi😂😂😂
2025-06-20 21:58:25
1
abbateebala
A.B.S TECH HUB  :
Bari tayi 99 ran na 100 ta mutu
2025-06-22 13:23:40
1
adamuboss1
Adamu- boss :
wane waline uban ki😂
2025-06-27 20:20:36
1
manse_graphix
💫Dahala Jnr ✨ :
Ai ke sai dai a qarisa miki azumin
2025-07-01 06:43:47
1
mohammed_mafia230
@_Mohammed_mafia :
Abammai kayansa ya dau kayansa sama
2025-06-20 21:31:55
1
real_dan_daco1
OFFICIAL DAN DACO✅ :
gaskiya mata masifa ne😂😂😂
2025-06-20 21:05:32
1
isah3202
sir ibson 🙅 :
wayo cikikin 😂🤣
2025-06-27 15:08:19
1
abdullahimoutari
abba 227 🇳🇪🇳🇪✊️ :
wanne yariya taci kai 😂😂😂😂
2025-07-06 10:40:12
1
1sufiyanmuhammad
BIN MUHAMMAD :
kasake tambaya mana ita ko wata sadaki ko lefe mugwaye mugwaye nasan mezsu fada kujira😂😅
2025-06-19 20:18:47
1
abdullahi_salisu90
A B D Kano city :
twtanada aure deko
2025-09-07 13:41:32
0
salisulawo
SALISU LAWO😎 :
Kai jama'a 🥺
2025-09-05 15:32:39
0
shahidatnasir703
shahidatnasir703 :
Azumi Dari 100 🤣🤣🤣
2025-08-29 20:18:59
0
muhdaba10
Muhdaba10 :
Karshen ta ma batada aure
2025-09-16 22:39:25
0
usama.dan.dabi.15
USAMA DAN DABI 15 🇬🇭🇳🇬 :
inasayen mage a coment section ni Dan davi
2025-09-11 23:26:31
0
ibrahim_adam_ozil
ibrahim_adam_ozil :
Aure Kafin Saduwa Zunubi Ne, A'a Saduwa Kafin Aure Zunubi Aure Ne, 🤒Koma Dai Menene, Ku Sani Aure Kafin Zunubi Saduwa ne.🥴
2025-06-19 22:30:42
0
To see more videos from user @rumbun.dariya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About