@bello.galadanchi: SU NE ’YAN GASKIYA Talakawa ne. Amma zuciyarsu — tamkar duwatsu. Basu da kyamara. Basu da makirufo. Wasu ma ba su da aiki. Amma suna da Gaskiya. Suna da Ƙarfi. Suna da juna. Daga Bauchi zuwa Yobe, daga cikin shaguna har zuwa dakunansu — waɗannan su ne muryoyin da babu ɗan siyasa da zai iya sayen su, babu jam’iyya da ta dauki nauyin su. Ba su da farashi. Ba mabiya ba ne. Ba masu kallo ba ne. Su ne jiga-jigan sauyi. Ka Kalla. Ka Saurara. Kasa ta fara motsawa. Domin a ranar da za a rubuta tarihin wannan tafiya — fuskokinsu ba za su bace ba. ✊🏽🔥 Karfin Jama’a – Sabuwar Duniya #SuNeYanGaskiya #KarfinJama’a #SabuwarDuniya
Dan Bello
Region: US
Friday 20 June 2025 09:04:24 GMT
Music
Download
Comments
realzaharaddeen01🇳🇬 :
duk wanda yayarda dan bello dan gaskiyane yamin liking 😱😀
2025-06-20 09:37:53
963
nurawiahmad :
sunanan nura mohd nima nayarda in zama Dan gaskiya
2025-06-20 21:27:30
5
t__boii_fx :
I’m interested 😇😔
2025-06-26 02:36:54
9
aminuy6 :
masha Allah
2025-06-20 20:08:38
10
ali_jiru :
Allah ya mana jagora muna bayanka
2025-06-20 23:20:32
11
usama Bawa kamba :
karfin jama,a sabuwar duniya
2025-06-21 06:30:19
5
Konee_yelwa :
dun Allah ina bukatar wannan tafiyar am from Yelwa Yauri kebbi state
2025-06-21 00:14:54
10
bashar sokoto001 :
Allah ya taimaka muna
2025-06-20 19:29:10
7
HALACCI RADDA :
sunana samaila buhari radda from katsina state inaso nakasance cikin yan gsky banajin dadin rashin adalci
2025-06-21 09:11:39
10
suhaibugold1234 :
gaskiyane wana gaskiyane nima. gawani dan gaskiya
2025-06-21 07:58:53
5
Alh young black :
don Allah Nima inason shiga
2025-06-20 22:34:46
11
Dahiru m s textiles :
Aslm suna na dahiru mahmud daga kano nayarda na zama dan gaskiya domin qasarmu ta samu ci gaba in sha Allah
2025-06-21 05:59:08
10
abubakarmuhammadgwani :
Sunana Abubakar Muhammad Gwani daga Kano zanzama dan gaskiya 💯
2025-06-20 21:59:01
12
Zahrä Vouge & General Entr🪡🧵 :
Dan Gaskiya Sabuwar duniya
2025-06-21 07:35:41
6
A haedar :
mun yadda da wanna taffiya taku ta yan gsky ce
2025-07-20 15:24:27
6
sbb :
shigowa ake yi ko zabe akeyi
2025-06-21 05:40:45
6
Bbj :
inatare dakai dan bello
2025-06-20 21:14:42
8
Muhammad Kabir :
Masha ALLAH
2025-06-20 21:04:48
8
nu hu ibirhim :
sunana nuhu ibirahim nimadangaskiyane goranyo
2025-06-22 05:48:28
5
PRINCE ANAS NAMASOYA🤴 :
Sunana Anas Namasoya daga Kaduna na yarda na zama ɗan gaskiya ne saboda mata su soni 😅😂
2025-06-20 22:55:24
10
Godoxy Gee :
Allah SWT Ya Taimakemu Ameen
Yan Gaskiya To the world 🙏🙏
2025-06-20 20:02:01
9
Dan umma :
karfin jama,ah sabuwar duniya💪💪💪
2025-06-21 09:07:59
6
Maimunatu Saleh :
Nice move. But I will suggest that since we have Christmas in the north too, I will suggest we suld join them in the move. Am just suggesting o
2025-06-20 12:51:56
30
Sautin S0 Yakasai :
wlh nima inason zama Dan gaskiya domin gyaruwar kasarmu ya za,ayi?
2025-06-21 08:46:25
6
Naziru Tamarke :
Muna tare da ku 🥰
2025-06-20 14:43:16
9
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.