Wani dan Anguwan mu da ya tashi a kauye aka bashi mata yanzu tazo ta addabi jamaa da sata 😫
2025-06-22 21:19:26
291
African Queen 👑(Beddings) :
muma matan wlh yanxu Bamu San wayoyin Maza!
2025-06-22 19:49:43
139
Zakiyya Abdullahi Tsoho Skwaya :
shawara in zakuyi aure kuje jigawa munada sauqin shaani
2025-06-23 02:50:08
96
Maryam Gombe🌹🌹 :
Gaskiya karyane wani lokacin ai matan kauye gwara wasu karuwan birninma dasu wake bin bokaye da zuwa wajen malam stibbo inba matan kauyeba wallahi malamai kuji storon allah kudinga fadar gaskiya wayakai matan kauyema lalacewa yanzu dukda ga kauyen muke munsan me muka baro kai meyasa baka auri yar kauyenba kuma yaranku ai ba matan kauyenbane kuce kar a auresu mana
2025-06-23 09:38:00
55
Msquare3 :
baza,a hanamu auruwa bafa🤣🤣🤣🤣
2025-06-22 19:54:28
53
valid :
ka aure bagidajiya.. ka dawo kana bin wayayyun ah waje 🤣🤣🤣😂😂
2025-06-22 20:35:16
96
بلقيس :
Allah ya so ban waye ba🤣🤣🤣🤣
2025-06-22 20:04:13
41
Juwairiyya :
Malam akwai banbanci tsakanin wayayyiya da yar dunia
2025-06-23 20:13:10
25
Ameenatu musa salihu :
to tsakani da Allah su wayayyun wazai auresu koso akeyi sukare a titi😂😂
2025-06-23 20:56:16
10
M@iglass_kano :
dalilin jin wanan waa azin wlh yau kila zan rabu da wata budurwata na har abada! sanan zan cigaba da ....
2025-06-23 07:44:20
18
maryam🥰 :
Wai mene wayewa
2025-06-23 07:09:04
6
بنت محمد 💅🧚 :
Nidai kawai shwarar da zanbayar shine karka auri mace mai son abun duniya da kuma bin malamai