@kande.gao4: Wa ya koya min Hausa? Zan ba da amsa! #hausatiktok #ttnigeria #learnlanguage #fyp #answer #tthausa

Kande Gao
Kande Gao
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 June 2025 06:33:12 GMT
1208679
75031
3029
3840

Music

Download

Comments

duaghterofrumawa7
BIA🦋☘️☘️ :
kinyi asarar kudinki kande dan wllh haryanxun baki iyaba🤣🤣
2025-07-24 07:51:42
80
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Kande ai har yanzu da saura 😁😅
2025-07-24 10:46:23
83
fatima18334
yar mutan daura🇳🇬🇸🇦 :
aah ashe muma harkoya yaranmu ake aqasashe gaskiya mungode🥰
2025-06-25 14:04:25
66
rabibabangidacind
Rabi Babangida cindo :
kande tinda nasan ke musulmace naji ina kaunarki a raina nasan bazan sanki a duniyaba amma ALLAH yasa mu hadu a aljanna
2025-06-25 20:52:15
127
fareedaabdullahi0
Aunty fareeda💙😮‍💨🗼🫠 :
Wlh kande wannan dei asaran kudinki kikayi 😂😂😂😂
2025-07-24 12:07:50
13
drrillydiggi
Dr Rilly-Diggi :
Hmmmmn kin koyi kananci amma ba hausa ba
2025-06-27 21:42:16
13
maryamunusamangla
maryam Yunusa Mangla :
Thursday views say hiiii
2025-07-24 08:02:18
24
rukayatu.mohammed
Rukayatu Muhammad :
burina inje madina 🥺
2025-07-24 07:48:45
45
traditionalman08
Real,Dan basaja :
wai wannan ba Ai bace😳😳
2025-07-24 11:45:59
10
yarpara001
🥀𝕭𝖎𝖌 𝖄𝖆𝖗'𝖕𝖆𝖗𝖆🦋🤍 :
don fiyeyyen halitta kuyi following dina 🥺🥺🥺
2025-07-24 14:46:06
30
hajiyamaryamkaduna55
MaryamAlhassanKd(new) :
🤣🤣🤣kinade koya amma har ynz baki iyaba ai
2025-07-20 19:44:18
5
hidima..0
Hidima+💖 :
to babu makaranta koyon zabarmanci 🥺🥺🥺
2025-06-25 20:07:05
5
zainabidrisgizogma
mmn nanah 🥰🥰 :
munasonki kande kuma munji dadi dakika koye yarenmu na hausa muna alfahari dake kandee
2025-07-24 16:50:55
8
abu.ibrahim200
Abu Ibrahim Gwani Gwaram Jigaw :
Gaskiya ne yayi kyau 👍 🇳🇬🇳🇬
2025-06-25 21:04:36
5
user4102995041380
user4102995041380 :
💕💕💕💕 Nima ina son harshen China, mun gode mu Hausawa.
2025-06-25 14:15:17
6
salmerhshariff
Salma sharif :
Allah y Kara basira kande
2025-07-24 12:46:30
5
abdouyacouba125
Abdou :
sai ki auré bahaoché
2025-06-25 20:44:16
8
m.y.henna
m.y.henna :
Mima muna alllfahari da ke Kande❤️
2025-06-25 16:24:53
5
user5947638013351
user5947638013351salha saidou :
kinzama bahausa kinji Hausa sosai
2025-06-25 12:47:10
5
hauwahamza21
mammy :
kande ke musulma ce
2025-06-25 21:18:22
24
toutpetit094
TOUT-PETIT🥷 :
Gaskiya kinyi kokari Sosai 💞😇
2025-06-25 08:04:18
7
mabrukhaibrahim0
ℳ𝓇𝓈 𝒽𝒾𝓂🫀❤️ :
Yanzu dai kinyi digiri abangaren Hausa Kande?😁 Allah wadaran wanda ya Karbi kudinki yazalunceki kande
2025-07-24 16:43:20
6
musanadamu
adam Musa nanesa :
Allah Yama rayuwa albarka
2025-06-25 07:39:06
9
umarkalfou
muyada sunnar manzon s.a.w :
kinyi kokari 👍
2025-06-25 06:44:25
5
khaleel2013
⚔️peace ambassador ⚔️ :
kifara goge tokar da fiskan ki sannan kifadamana yaushe hausawa suka fara kiwon aladu sannan Kuma Ina kika hau na hausa😂
2025-07-24 08:45:44
5
To see more videos from user @kande.gao4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About