@aure_a_yau: Muhimmancin zuwan mace gida wanka #aure_a_yau #amdaurawa #aure #malaman_sunnah #waazi #malamai #mata #maza #arewa #hausa #hausawa #arewa__tiktok #najeriatiktok🇳🇬 #nijar🇳🇪 #togotiktok #saudiya #zamantakewa #fyp #foryoupage

AURE A YAU
AURE A YAU
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 28 June 2025 14:16:05 GMT
139989
9188
116
1700

Music

Download

Comments

user4850611881169
Matar Oga :
kai wanda mukaje gida wanka ku danna min like
2025-06-30 04:46:34
90
mr_zoro_boi
Elsadnan :
uhmm da alama Maman Aleem zataje gida wanka 🤔🤔
2025-06-28 22:40:29
22
burj_khalifaaa
fazaash global ventures :
ai yanzu gwara ta zauna wata tazo mata dan wlh naga wanda data tafi yasamu damar kawo mata gidan kullum da wacce zai kawo hauka ake
2025-06-29 15:17:38
6
ishaqtsamiya0
ishaqtsamiya0 :
gsky addinin musulunci duniya ne👏👏👏👏
2025-06-30 07:16:19
18
mmnabdallah7
{Yar arewa} :
malam Wlh mazan ynxu ba irin nada bane gwara ka xauna a kusa dashi da gidanka Sbd gudun mtsololi
2025-06-29 13:28:45
6
prettyteemah0
prettyteemah27 :
msha Allah mlm wannan gskyne
2025-06-28 14:22:09
20
amsy0346
Amsy :
ni wlh sau biyu ma naje wankan gida naje na farko na biyu akamin aiki ana sallamoni a asibiti mijina yace akaini gida in saida nayi arba in nadawo
2025-06-30 09:32:42
3
headmaster721
Bg :
NIPA qwamma tazauna, gudun matsala IDAN naji damuwa SE in fanshe acinya😳
2025-06-29 12:27:28
3
sofia39281
Sofia :
Yawwa ranka y dade ana magana 😎
2025-06-28 21:20:02
17
user3828038786754
khadijatu fashion design :
gaskiyane wlh Allah yabamu da sauqi
2025-06-28 20:23:32
4
legend_abbapaki1
Legend_Abba :
Gaskiya maman Ammar zata Gida wanka kuwa
2025-06-29 12:48:05
0
mrs.kuraja_kitchen
LAGOS BAKER/BARUWA, IPAJA AYOB :
Masha Allah
2025-06-28 19:25:20
1
tela4964
Alhaji Yahai259 :
wlh hka ne malam
2025-06-30 15:48:04
0
amsia227
Une étoile filante ❤️ :
Gaskiya
2025-06-30 11:56:05
0
real_assalapy
Abdullahi Ahmad Assalapy :
Muna saida waken Soya
2025-06-30 09:33:27
0
mahamd.laouali
Mahamd Laouali :
Gaskiane malan
2025-06-28 16:47:22
3
hajiyanaeema
mamanfateema :
gaskiya ne
2025-06-28 19:25:00
1
amiratisah3567
Amirat isah345 :
yes ooo
2025-06-30 14:22:29
0
uae__collections
Uae__Collections🇦🇪 🇳🇬 :
DUBAI ABAYA AVAILABLE🥰🥰🥰🥰
2025-06-28 22:15:39
1
auta.28
♥︎♥︎♥︎🇩🇿 :
@mamy
2025-06-28 22:59:12
3
user6357512279996
Mrs Yusuf :
wannan gsky ne
2025-06-28 21:41:53
2
husainasaniahmad
Husaina Sani Ahmad :
Masha ALLAH
2025-06-28 20:37:21
2
headmaster721
Bg :
IDAN taje seta shekara 2 tunda hakane. tgyaru da kyau.
2025-06-29 12:25:34
3
headmaster721
Bg :
Kwanakin baya daga wankan jegon uwargida, kapin tadawo'yar ayki tazama me jego.
2025-06-29 12:26:44
2
mrpromise4
user5418854843101 :
hakane kam Amma malam yanzu wankan gida ya zama matsifa sbd abinda ake cewa namiji yayi Wanda bashi da iko shi isa banasan aje gida wanka dawainiya
2025-07-22 14:31:58
0
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About