@fabs.elegance.babyshop: #fabselgance #niameyniger🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💃🏻🔥🔥🔥 #kidsclothes #insightcreatorsearch #insightcreatorsearch #insightcreatorsearch #kadunatiktok #abujafashion

fabs.elegance.babyshop
fabs.elegance.babyshop
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 28 June 2025 18:46:23 GMT
594648
16320
379
1288

Music

Download

Comments

nernah16
Auntie Nernah 🧕🥰💞📿 :
ya Allah Dan tsarkin mulkin ka ya Allah ka nunamin ranar da Nima zan saya wannam kaya Allah da tsarkin mulkin ka🤲🤲🤲😭😭😭😭😭
2025-06-30 16:57:55
124
ash_fat7
ASH_FAT :
Allah yasa inada Rabon haihuwa aduniya shekarata6 da aure
2025-07-01 13:22:36
30
abubakarnasma353
Abubakarnasma :
dan Allah complete kayan haihuwa
2025-06-29 15:38:49
6
nufnarh_incense
Nufnarh_incense :
Ya salam kasan kai kadai kasan ddin da naji ganin wayannam kaya inaga in na samu wanda ko wadda zan sakawa. Allah nasan baka manta damu ba ka bamu masu albarka 🤲🥹🤍
2025-07-03 16:02:22
12
mairusibrahim6
Mairus Ibrahim :
please nawa ake hada complete set
2026-03-27 14:31:21
0
adamuhusseini271
adamuhusseini271 :
jakan goyo pls wanda ake sa yaro ta gaba
2025-06-29 20:30:29
6
mg.makarfi
MG MAKARFI :
a bani number whatsapp inaso a tura min kayan nan in zaba
2025-07-02 13:21:22
2
jamjamjamjam52
jamjam :
ina shirin yin order nawa cikin ya rasu a cikina yau sati da aka mini cs😭ina wa masu juna biyu fatan alheri
2025-07-13 21:14:46
3
nura.muazu36
Nura Muazu :
nawa wane kayan
2025-07-01 14:22:51
1
hanan.umu.nassr
حناية أم نسرين :
aslam nawa ne
2025-07-01 16:24:35
1
user20710605794062
matar mijinta♥️❤️♥️ :
ya hayyu ya qayyum kanunamin sanda zansiyawa dana ko yarta wanna kaya amen ya hayyu ya qayyum Allah kabama mai nema akusa masu lafiya rayayyu
2025-07-13 13:50:16
0
user45265936136258
@masoya0000 :
wow😂😂
2025-07-23 23:38:24
0
ameestylawal72
... :
an hada ma baby lefe🥰
2025-07-02 10:35:27
1
idrissaid441gmail.com
user9391197128747 :
location
2025-07-06 21:26:05
1
user6607978385658
husnat Adams :
nawa complete
2025-07-01 08:34:52
1
user7257200580683
MOUNASS :
on peut avoir un numéro pour appeler
2025-07-01 00:33:07
2
alhajiali210
alhajiali210 :
nawa
2025-07-02 21:50:14
1
nussyabdul
user6169981580182 :
please nawa baby bag dinan
2025-07-04 11:53:57
0
yakubumb
YAKUBU-MB :
Amma Akwai Na Maza Dabanne Kokuma Kowanne Za'a iya Anfani Dashi Sbd Bakasan Meza'a Haifamakaba Inaso Nayi Tanadine
2025-09-10 18:14:29
1
ummeetaa2
Ummeeta :
nawa bargon pls
2025-07-27 17:43:16
1
mommy.fareeda3
mommy fareeda :
𝙙𝙖𝙣 𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙣𝙖𝙬𝙖 𝙣𝙚 𝙘𝙤𝙢𝙥𝙡𝙚𝙩𝙚 𝙣𝙖𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣
2025-07-01 15:44:11
1
user1814408152523
walidan mama :
Nawa Dan Allah
2025-07-04 19:43:54
0
maryam.aminu.alha
Maryam Aminu Alhassan :
harnaji ina buqatar nahaihu🤗🤗🤗 dan nayi auta dana kuma👌👌👌
2025-07-28 14:23:14
1
nanafirdausimuh0
ummu unaisa :
ya Allah badon halinaba ka nunamin rananda zansai wannan set din na boy haka,Allahu Amin
2025-07-11 09:08:02
0
haleematu79
haleematu79 :
Plsss nawanee set din
2025-07-02 05:45:12
1
To see more videos from user @fabs.elegance.babyshop, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About