@realalijita: Mai capacity

Ali Jita
Ali Jita
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 28 June 2025 21:50:59 GMT
3108594
268019
5243
8040

Music

Download

Comments

maryam.yau6
Maryam Yau :
duk Wanda tasan babarta tazo a uwar gida tamin lake
2025-06-29 15:45:07
2796
bynter_1
BYNTER✨ :
Saura wakan yan mata wanda basuyi aure ba 😹😹😹
2025-06-29 06:15:57
511
bawamaryam
MANAF CAKES & MORE :
Mmmtttssss indai kukaji labarin na mutu kwanannan to wannan tsinanniyar waqarce takasheni 😭😭😭😭😭😭
2025-06-28 22:17:20
1097
bradleypivatepage
Thoran Bradley :
99 names of Allah ☝️. one name ♥️
2025-06-28 23:10:28
580
.ay_alamin_yusif
A.Y ( GENUINE )👍 :
Allah ka kaini madina ziyarar annabi s a w😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2025-06-28 22:33:22
662
yuwaancollection0
yuwaancollection :
ni wakar nan kamar Danni akai,amarya ta Ishan da iyayi,haba yanzu sakin waka muke da Yara mu sha rawa,sai daki take shigewa😂😂
2025-06-29 08:05:35
143
user3760185912995
zeenah@199 :
Nidai amarya ce amma banga abun tada jijiyar wuya ba dadi ma wakar takemin😂😂
2025-06-29 09:13:00
122
reedah4
R 🤎 :
Naga anyi amfani da yar uwa safiya matar ahmad kuna tunani abunda nake tunani kuwa 😀😀😀
2025-06-28 22:05:24
123
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
To wai yan tsakiya ya zasuyi 😂😂
2025-06-29 22:11:28
48
dijahpie
_dijahpie 🐈 :
Ban san sau nawa na tsinema wakan nan ba 🥺
2025-06-29 11:41:54
27
ismail.y.yusif
Isma'il Y Yusif :
Allah karufa mana asiri duniya da lahira Wanda yaji dadin addu'a nan yayimin like
2025-06-29 21:06:30
126
alawiyya.doma
mariniya_OO1✅️ :
Zama uwargida kamar aikin hajji NE sai mai rabo💃🤣
2025-06-30 15:20:14
33
tastepointpremium
Taste point premium :
Wakan nan yana konan rai kamar in hadiye zuciya haka nakeji 😏😏
2025-06-29 09:03:59
16
sulnaj_perfumes
Sulnaj perfumes :
Allah yayi wa uwa yen gıda albarka🥰🥰🥰🥰
2025-06-30 06:55:36
19
ummu_amjad01
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher ❤️
2025-07-02 21:15:57
25
aisha.sbayerokayanmata
aisha.sbayerokayanmata :
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽saimu iyayen gida duk Wacce taji Dadin yabon nan da akaiwa uwar gida ta danna like ❤️
2025-07-01 12:59:58
28
deeej__
Katsina/Jibia ballondecor 🎈 :
Dan Allah uwayen gida ku dannamin like💃🥰
2025-06-29 17:41:51
46
luxuriesby_salmadantata
luxuriesby_salmadantata :
team uwargida 🥰 amin like
2025-06-29 18:13:12
9
ummu.haneef.enterp
ummu haneef enterp 08164511478 :
samosa always available in Adamawa Yola 👌🥰🙏
2025-06-29 05:25:21
8
dankawu12345
Auwal Bello :
Duk uwar Gida Mai Capacity tamin like
2025-06-29 01:06:03
43
yusufdanjuma2529
Yusuf P.a 2529 :
Allah yakarawa duk wata uwargida daukaka maison annabi yamun like
2025-07-01 13:33:06
7
babygariya345
Bgee's Glam👄💞 :
Don Allah awakemin zawarawa😂😂😂🙏
2025-06-29 17:50:06
17
user9420391290934
Bilkisu garba Muhammad :
dan allah ayiwa annabi saw salati
2025-07-21 21:37:00
8
a_alkali_a
Ali Alkali Abdullahi :
anda memu da wani uwar gida mai capacity idan kaga wata uwar gidan kaman an motse biri 🐒
2025-06-29 04:16:18
18
jameelarh25
Veils by jameey :
Ehh mu kuma yammata an barmu a gantale babu Wanda xe bugi kirji yayi mana waka bamu anan bamu acan🙄🙄😂😂
2025-06-29 09:47:07
7
To see more videos from user @realalijita, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About