@kahuturarara: Wakar AIG Mustapha Sandamu Zata zo muku Yau Da Daddare In Shaa Allah Da Misalin 9pm akan YouTube channel dinmu @Aishatulhumairah

Dauda Kahutu Rarara
Dauda Kahutu Rarara
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 30 June 2025 11:05:12 GMT
378999
39322
1418
950

Music

Download

Comments

kt_abukur360
🇰 𝐓=boy♥༒❦💤 :
duk Wanda yaji dadin wakar Nan yamin like Dan Allah 🥰🥰🥰
2025-06-30 11:08:59
160
umarmag
Umar magaji :
sai ogan mawaka
2025-06-30 11:12:39
35
accountnotfoundhannah
Hana.xx :
Nagode nakara godewa anbuga da kai an barka wlh ❤️❤️❤️❤️❤️
2025-07-01 13:10:39
9
leemahsglow98
leemahsglow :
Shugaban qasar mawaqa ❤️💃
2025-06-30 20:35:04
7
musbahurabe
Musbahu-Rabe-Zango :
muna godiya chairman, proud of you Mai gida.
2025-06-30 16:17:10
6
aminu_a3
Aminu A3 :
Waka na tsoron ka sarki
2025-06-30 20:51:00
5
basharmanzoh1
basharmanzoh1 :
Masha Allah, saura ta, S A na president Ibrahim masari
2025-06-30 20:34:06
6
yasirismail_
Imam yasir_𓅇 :
Duk wanda yayadda rarara shine asalin mai capacity yamin liking 🥰
2025-06-30 11:15:35
29
buhariyarsanta2
Yar'santa :
Chairman ka Hana andos yaci amarci gaskia kullum Sai kayi sabuwa😂😂😂
2025-06-30 14:18:55
5
mrswazeeri
mrswazeeri :
Allah ka azurtamu duniya da lahira
2025-06-30 11:41:26
7
asthmau
asthmau :
Ahh yan sandamu sun faso gari 😀
2025-07-21 21:30:30
5
saadatu928
🎀.princess susu.🎀. :
Allah yakara lafiya ogah❤️💃💃💃
2025-06-30 13:06:24
8
mrlavezzi7
Muhammad ishaq abdullahi :
Kai baban sarki allah ya tayama dauda kahutu rarara ✨
2025-06-30 21:46:34
8
jasmirsandoms
JASMIR :
idan kaji dadin wakar kamin like
2025-07-01 19:14:40
8
umarusman73695
Bahaguwa :
rarara duniya ne wanlahi nifa nafi rara sankan shi wanlahi
2025-08-02 21:47:15
5
user4611755784347
Garba burra Babangida :
chairman namu Allah yatsare mana kai
2025-06-30 13:20:26
19
sulaimanak2
Sulaiman Aminu khado :
Rarara Ayar Allah ❤️🔥
2025-06-30 11:41:54
5
yayatanimou396
@yaya tanimou396 :
Cette mauvaise habitude de lire les commentaires pour rire toi et moi devons arrêter ça 😂😂😂.
2025-06-30 20:49:09
5
a_cash32
💫 AMINULLAH ( 10 )💫 :
lafiya zaka gama oga ✊
2025-06-30 11:09:40
6
noor.bint6
noor bint :
A taimaka a daukeni amshii 😩😩
2025-06-30 16:04:52
6
adam55386
adam :
ni wlh wannan jallabiyarce ta tashi hankalina da za a taimaka a jifeni da ita naqarasa
2025-06-30 17:48:09
7
yusufbala32
Yusuf Bala :
Allah yatemaki shugaban kasar mawaka 🙏
2025-06-30 11:12:12
5
isahjibrilisah1
isah m isah :
Allah ya Kara arziki da basira da Nisan kwana mai Gida
2025-06-30 11:22:24
19
user5406807798573
Halima Musa(Hally) :
masha Allah
2025-06-30 11:09:07
5
tauraronraraslayikt1tgd
TAURARO S LAYI KT✅️ :
masha allah allah yaqara daukaka oga rarara
2025-06-30 11:41:33
16
To see more videos from user @kahuturarara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About