@saleemgoje: @Shafa_Ardo @hafsatkamall

saleemgoje
saleemgoje
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 July 2025 18:16:42 GMT
1416909
78753
1009
2257

Music

Download

Comments

abbaumar905
Abba Umar :
Everything started from here
2026-06-13 12:12:45
12
mumy.iman.noor
Aisha :
Ahmad XM come forward
2025-07-08 14:13:04
4
desiresglamour
Desires_glamour :
Wannan fah duk dan uwar gida ta so a zauna lafia neh.. yawancin idan kaga ana irin zaman nan toh uwar gida ceh ta bada hadin kai💯 keh daman amarya kinsan second option ceh sai abnda aka saki a hanya zaki bi
2025-07-02 08:20:26
446
fernah36
fernah :
allah yasa abun yatsaya iya kan ku🤣
2025-07-01 23:02:48
360
maryamsharif221
Maryamsharif :
Wanda y karanta Littafin matar habibi yamin like please 😂😂
2025-07-02 11:55:15
208
babymaryamarh
🎀BabyMaryam✍️ :
Ba maganar fadar shiga gaban mota 😂😂Hajia hau taki ki tafi Duk talauci ke sa hauka 😂
2025-07-02 16:45:29
90
amaan247
Ⓜ️arriage Experience💍👩‍❤️‍👨 :
Yanzu ahmad xm bazai iya haka ba 😂😂😂😂
2025-07-02 12:25:52
99
kherdeey_32
𝔨💕! :
Uwargida ta baza capacity wlh
2025-07-02 09:22:23
102
teezahraf2
teezahraf🦋🍭 :
kai is not easy fa😁😁me I can feel d pressure and force smile on the faces of the wives oooo..especially the second wife 😂😂wahala Pro max
2025-07-02 01:52:46
56
marhyarmarh1
Oum ayaan🫶 :
Ita uwargida ba ruwanta dayin makeup masha Allah Allah y basu zaman lapia Allah ya tsayar iya kansu😂
2025-07-02 00:11:31
83
halimayole
Halima_yarima_yole :
Yanzu na Kara fahimtan ba kyawunki bane zai hana mijinki Kara aure bah Allah ya Kara muku Zaman lfy
2025-07-02 07:29:19
53
serlmerrh
S❤️ :
Nidai hakanan amaryan ke burgen😻i
2025-07-02 08:48:19
49
salmarh095
Salmarh Dodo🖤 :
wai meyasa idan zaa fita unguwah uwar gida ce agdn gaba amarya abaya😂🤣
2025-07-02 11:27:37
6
ranofabrics3375
Rano_fabrics and more🛒🛍 :
Sister inkinci Karo da comment Dina inci arzikin Annabi Muhammad (S.A.W)🥰 kiyi following Dina saboda Allah nima zanyi naku nan take inshallah.👍👏
2025-07-06 11:27:11
28
feedohhhhh
Feedohhhh :
Amaryar tana da Hankali. Uwargidan ma tana da Hankali. Mijin ma yana da Hankali. Sannan yana da Hali da Haali. Allah ya basu zaman lafiya.
2025-07-05 13:27:52
35
ummu_amjad01
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher
2025-07-10 13:06:27
5
zulaimoha
zulaimoha :
seriously i love this couple's ❤️Allah ya kara muku zaman lfy
2025-07-01 20:12:19
41
limsss227
limsss🇳🇪♥️ :
ita amarya kullun cikin make up take
2025-07-02 08:58:26
6
www.tiktok.silentachieve
SILENT 🤫 ACHIEVER🥰 :
Wanann ita ce uwargida mai capacity da Ali jita yake kira.sauran duk shedanu ne 🤣sai san girma amma sun kasa zama lafiya da co-wive
2025-07-02 10:52:00
11
modibbonexussolutions
Modibbo Nexus Solution Limited :
Uwargida mai Capacity...... 💪💪 Hajiya shafa'atu....
2025-07-01 23:32:05
9
abuja_citymallcollection
abuja_citymall_collections :
Daganin wannan hadinkan awajen uwargida akasamesa 🤣
2025-07-02 12:12:47
5
turarenwutainabuja
Rufnaz_collections :
KO anan uwar gida ta baza capacity💃
2025-07-02 10:52:43
5
m_daula
mohddaulakc5 :
nothing will stop from marrying 2
2025-07-06 16:56:09
5
elfarooqtextile0
elfarooqtextile0 :
Ita amaryan motor ta daban tazo knn
2025-07-02 07:38:51
21
elyuz9
Ahmad🏧 :
To be a 2 star general is a must in my life
2025-07-02 08:33:13
5
To see more videos from user @saleemgoje, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About