yanzu fa awurina Yan Tijjaniyya , wannan maqiyin Annabi ne😁😁
2025-07-01 22:31:06
235
BABAN SAFWAN❤️ :
Zakin fama, Namijin gaske, barden sunnah jagoran tarwatsa bidi'a ɗaya tamkar dubu, mai zamani uban abdurrahman naroqi allah ya yafema
2025-07-01 21:09:57
296
DAN MAMAH :
YO AKASHA NA RAKUMIMA BALLE NA FIYAYYEN HALITTA 🥰🥰
2025-07-02 04:29:29
69
Abbakar Umar Abbakar :
Allahu Akbar ♥️♥️♥️,
Cikkakin masoya manzan Allah ne kadai za suyi min like..♥️♥️✊✊
2025-07-09 11:43:37
119
GentleCouture :
wani tsinanne zai zo yache maka ai su "Albani Zariya" makiyan Annabi ne.
2025-07-02 19:00:28
47
PInky’s Touch 💄 :
A haka xaace basu son manxon allah 🥺
2025-07-01 23:38:58
53
arabianprince111 :
annabi duniya ne malam
in aka ce duniya to annabi ne
2025-08-18 13:21:02
17
abujaafaralmansoor77 :
S.A.W
2025-07-02 23:57:09
6
I,ROGET :
ina masu cewa mu ahluss sunna bamasan annabi❤❤️
2025-08-18 10:37:53
5
Wuza024 :
S A W
2025-07-02 02:01:35
7
Souleymane Elhdji :
S A W
2025-07-02 00:42:13
8
𝓜𝓤𝓗𝓐𝓜𝓜𝓐𝓓💨 :
Allah yakara Mana San Annabi fiye Dana kuwa ❤️ya Allah 🤲😥
2025-07-01 21:02:03
47
Dallah :
SAW
2025-07-02 02:56:12
7
king Dan bebeji :
Allah kaqarawa annabi daraja s a w
2025-07-22 23:43:42
11
M.nana khadija Abbakar :
Allah Akbar
2025-09-09 11:43:35
6
balkisu :
allahu akbar
2025-07-02 15:49:05
5
الشفيع ابوزيد وطني روحي :
صل الله عليه وسلم
2025-07-04 06:06:52
5
معاز بللو باباجو :
صلى الله عليه وسلم ❤️❣️
2025-07-03 21:27:04
7
Alhaji usman مرحبا ❤️🇶🇦🇶🇦 :
صل الله عليه وسلم 🥰🥰🥰
2025-07-04 06:23:18
5
144843 :
صلی الله علیه وسلم
2025-07-02 05:38:28
7
Albayan🥰Kareem 📚🕊️ :
Mu ne masu kare Annabi ﷺ. Ba mu yarda da zagi ba, ba mu yarda da raini ba. Idan wani ya zagi Manzonmu, to zuciyarmu ce aka sare, sai mu tashi tsaye da gaskiya da imani.🥺🥺🥺🥺
2025-07-01 19:47:59
80
ABBAN HAJIYA :
Allah ya jaddada rahma agareka da dukkanin mslmi baki daya Allah yabi maka haqqinka muma yabi mana namu Allah ya isa tsakaninmu da makasan ka 😭😭😭
2025-07-02 20:48:01
11
u_farouk_b :
صل الله عليه وسلم 🥰
2025-08-07 21:43:05
6
art & entertainment :
Sallalahu alaihi wasallam Allahu akbar Allah y jiqan mlm yayi maka tukuici d aljannatul firdausi da musulmi baki daya ameen y hayyu y qayyum🤲💖😭
2025-07-02 17:03:48
11
AliyuMaza :
Sallallahu Alaihi Wasallam
2025-07-02 19:20:34
6
To see more videos from user @ashnaabdulkaremmuhanmmad, please go to the Tikwm
homepage.