Malam gaskiya mace ma tana dena sha'awar mijinta, ni sheda ce.
2025-07-02 12:21:19
73
Didiana :
karyane , mata ma suna iya shaawar wassu mazan ko sunada Aure, azaluman banza...
2025-07-03 13:23:58
28
babyhanny :
Allah ya debewa kowa shaawar sa a huta gaba daya
2025-07-02 16:08:23
59
ummi 9704 :
hmmm Allah yakyauta mukam mata mun bani
2025-07-04 08:34:28
1
Amash glam&salon :
Wannan shaawah akwai iya shege
2025-07-02 13:28:09
7
Fateemah Abdulazeez :
Wannan wa’azi dai tada zaune tsaye ne gaskiya 😂
2025-07-04 19:47:28
5
Amina Yusuf :
kuma wannan duk yana faruwa ne ga mazajen hausawa
2025-07-02 21:29:33
7
Jamjam Sambosisi :
Mace ma ta kan daina sha’awar mijinta kuma tana son sa
2025-07-04 18:35:50
1
Rukayya :
wato sudai mata ba mutane bane
yanzu andaure wa maza gindi suci gaba da neman matan banza kenan
2025-07-04 22:01:30
4
Ummu Shuraim Collection Kano :
mtswww Allah karyasa mijina yaga wnn video kafin wani tunanin ya darsu aransa kuyita rabawa mutane hankali wlh
2025-07-11 14:41:38
2
Zee bila :
Gsky ni bacin rai ne yajawo banajin sha'awar mijina koya kusanceni tofa zuciyata kamar zata fashe hk nakeji
2025-07-08 07:59:52
5
Seef Malak :
Bata da dadi ne kawai malam kuma a maza ma akwai wadanda Allah bai basu niema ba
2025-07-03 04:06:05
1
mrshakeem :
To wai idan shaawar tashi ta dauke ita kuma matar Tana da shaawa ya zata yi kenan kuma shi yanxu karuwa ya ke shaawa ita matar ya zaa yi da nata shaawar aka. Mijinta
2025-07-04 08:43:06
1
rahmatullah investment :
ita kuma macen dutsece, itama zataso chanji,
2025-07-08 20:37:44
0
ruqayya Yusuf Musa :
kuma daze kamata da wanifa se yace ze saketa, amma shi maybe yanabin mata tunda ya gaji da ita hummm
2025-08-11 22:07:05
1
Anty Haseee :
To idan kullum ana chanza mata to zaarika sakinsu kenan
2025-07-07 09:47:08
2
Amina Yusuf :
ai an gama zaluntar ta wallhi wannan ba adalci bane Sam! wallhi akwai macen da ta fi namiji sha'awa .
wannan zaluncine malam🥺🥺🥺
2025-07-02 21:31:21
6
Amina Yusuf :
malam wannan ba wa'azi bane ku fadi ma maza su kyautata ma mata🥺🥺🥺🥺
2025-07-02 21:26:51
4
fummiza enterprises clothing :
Allah ya Kara basira Mallam Muma Matan Muna daina sha,awaar fa Idan lokacin yajaaaa
2025-07-04 19:46:03
1
Safiyyah :
Wlh malaman nan suna qara yada wulaqanci tsakanin maza
2025-08-07 06:44:53
1
umsancollections :
itama mace haka🤣 tapi shaawar wasu
2025-07-02 20:48:09
3
Kwadayi_dotcom :
it's the same even for women!
2025-07-02 19:56:01
1
mariamamoussaga91 :
walahi mata su cha awasu tafi daukewa
2025-07-02 09:45:24
4
fulaniyogofura :
ya sibahannallah wai yaushe mu mata za'a tsaya mana kulum sai dai aga lefinmu wlh malamai ma na contributing abunda da maza keyiwa mata idan munyi magana Sai ayimana cha aka. muma fa muna gajiya dayawa mata suma suna dena sha'awar mazan
2025-07-15 12:47:29
1
Falila’s home essentials&more :
Namiji zai daina shaawa matarsa ne idan yana kalle kalle a waje 😂😂
2025-07-16 14:20:30
1
To see more videos from user @alkalie_sanie__, please go to the Tikwm
homepage.