@marke.herbal.medicine: CANDIDA INFECTION KO CANDIDIASIS INFECTION Wannan Wani Kalar ciwon INFECTION wato Sanyi ne wanda yake kama yawan Mutane amma basusan menene yake damunsu ba. "Yayan Bacteria ne da suke shiga cikin jikinmu ta hanyar ruwa ko Abincin da mukeci ko kuma Mu'mullah da masu wannan cuta. Yana daga Alamominsa 1. Kurajen cikin baki ko gefen Bakin 2. Fashewa lebe ko Tsagewar Harshe. 3. Rashin Samun Dandanon Abinci 4. Ciwon Makoshi wato Makogwaro. LALLAI WANNAN CUTAR ta INFECTION tana zama acikin Jikinmu ne kuma ciwon yana boyewa sai ya rika Bayyana Lokaci bayan Lokaci Ma'ana bayan ya Tafi saiya dawo. Ana daukar wannan ciwon ga wanda ake Mu'amullah dashi ta Zamantakewa Misali miji da mata ko Saurayi da Budurwa. Sau tari Duk Wacce zaga ganta da CANDIDA INFECTION yawanci tana dauke da YEAST INFECTION wanda yake hana Haihuwa ko daukar ciki ko kuma Rashin jin dadin Saduwar Aure. MAZA DA MATA SUNA FAMA DA WANNAN CUTA Yana da kyau mu kula sosai akan wannan ciwon da zaran Munga Alamominsu. #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #malitiktok🇲🇱 #saudiarabia #niger #katsina #maiduguritiktok #lagos #camaroontiktok🇨🇲 #arewa #abuja #sokoto #MaganinGargajiya #camaroontiktok🇨🇲 #nigeriatiktok🇳🇬 #ghanatiktok