@radiokano: Idan Kaji Wannan Wakar Ta Rediyo Kano Me Kake Tunawa?

Radio Kano
Radio Kano
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 July 2025 12:18:12 GMT
209334
13341
948
435

Music

Download

Comments

maeinah
Maeinah✨ :
Allah Ka Jikan Mahaifiyarmu😭😭😭😭
2025-07-02 22:20:47
86
adambrother20
Adam Brother :
na fiskanci mutane da yawa sun rasa iyayen su ya Allah ka jikan wanda suka rasu amen 🙏 😢 😭
2025-07-03 09:58:14
70
thegiftedit_bysoffy
Thegiftedit_bysoffy :
Mahaifina Lokacin da yana md a gidan radio Kano
2025-07-03 07:33:36
54
mrsogah1
🎀Deejangala🎀 :
Wallahi volume na qara kawai naji maman mu tana bi amm kuma ni bansan sound din bah
2025-07-06 21:02:42
15
alhajikalipa2
Alhaji kalipa tal'udu :
Allah ya jikan iyayenmu, irin wannnan wakokin kuka, suke sakani wlh , saboda anyi rayuwa cikin salama lokacin , allah ka jikan mahaifiyarmu, ka sabunta mata rahama, wlh tana sauraron radio kano sosae
2025-07-03 08:45:36
20
sulayman306
International🇳🇬🇳🇪🇸🇳 :
yana tunamin yadda baya takasance. duk wanda bai san lokutan bayaba gaskiya yayi missing rayuwar gaske
2025-07-03 12:04:47
13
user92530781863273
SABBAS INVESTMENT ENTERPRISES :
Hakika wannan wakar tana tunamin wani abu me kamada ciwo. Mahaifina shine ya fara saka wannan waka a radio ynz kuma ya rasu
2025-07-03 06:15:06
14
ummihaidar10
HERLIEMERTOU🥀❤️ :
Allaj sarki wakar nan tana tinamin da mahaifina ina tashi da safe zanji wakar nan yanajin radio 📻 😭😭allah ya haskaka makoncinka baba🥹🙏
2025-07-02 23:01:16
17
captainmarafa
👨‍✈️✈️Mr pilot marafa🥰 :
Ina tuna lokacin da ake kullemu a gida karatu inacewa zanzama mai tukin jirgin sama kuma gashi ankusa✈️🙏🥰
2025-07-03 12:35:31
14
engr.umar.ibrahim
ENGR UMAR IBRAHIM :
Dan Allah wai yanzu radio Kano am bata Aiki ne ko Kuma shirye shiryen irin na da ne ba ayi Inai muku Fatan Alkhairi Allah Yasa mu Gama Lfy
2025-07-02 14:04:50
16
aminumuhammad988
Aminu muhammad :
Ina tina mamanmu allah ya jikanta da rahama tare da sauran al ummar musulmai
2025-07-04 16:16:04
10
hizbullahiabdulk7
Hizbullahi Abdulkadir :
ya Allah ka jikan Goggo da rahama ka sa mutuwa hutu ce
2025-07-02 20:16:01
14
sarki0188
SARKI ME YOBE ✅ :
babana 😭😭Allah ka jikan iyayenmu da rahamarka 🙏🙏
2025-07-02 21:05:32
9
muazzam617
Ibraheem :
Lokacin da muke dawowa daga islamiyya ta 8:00 zuwa 10:00 Allah sarki rayuwa🥰 Allah ya sakawa iyayen mu da gidan Aljannah
2025-07-03 00:25:20
9
ismael.simo0
Ismael simo :
Dakin Kakata Wlh kawai natuna lokacin tana raye😞 Allah Ubangijin ya jaddada rahama a gare ki Amen.
2025-07-04 10:41:20
7
isah_bn_abdullah
Isahààfssey🥰 :
Wlh da mahaifina na tuna kullum da safe zan ji wakar nan a radio sa wayyo Allah ka jikan baba 💔😭
2025-07-12 21:37:58
5
addau690
Adda'u ubale kosawa :
Allah tana tunamin da maihaifina Allah yajikan rai
2025-07-04 05:21:54
7
muneerfragrancecare
MUNEER FRAGRANCE & CARE 💅 :
mahaifina allah yajikanshi da rahma😌😌😌
2025-07-02 22:32:08
15
maman.annur929
maman annur :
mahaifinah 😭😭😭
2025-07-02 22:24:35
6
realhukumakano
Real Hukuma kano :
Sayo koko da safe
2025-07-02 21:56:19
8
krestenwrobel
Midwestmamaof4 :
Mai Son Wadan Nan Wakokin Yamin Mgna
2026-02-22 13:41:33
1
uthman_bichi
uthman footy :
Allah sarki baba na 😢
2026-02-23 08:33:45
1
alkawarina
محمد خظرو ،ابو حيدر و فاطمة :
Allah sarki Ina tuna 2005lokacin ii na zuwa primary school babanmu yanajinta
2025-07-13 05:33:45
3
dantama54
Dantama :
dan Allah ku ringa sa mana tsofaffin wakokin ku ko a nanne
2025-07-06 12:50:41
2
To see more videos from user @radiokano, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

ادخلوا الجنة 🤍🌿 || أكبر ساعة في العالم ساعة (مكة) وتقع على قمة برج الساعة في مجمع أبراج البيت بمكة المكرمة يبلغ ارتفاعها حوالي 601 مترًا، وتتميز بأربع واجهات كبيرة يمكن رؤيتها من مسافات بعيدة. تم تصميمها على الطراز الإسلامي وتضم العديد من الميزات الفريدة، بما في ذلك لفظ الجلالة
ادخلوا الجنة 🤍🌿 || أكبر ساعة في العالم ساعة (مكة) وتقع على قمة برج الساعة في مجمع أبراج البيت بمكة المكرمة يبلغ ارتفاعها حوالي 601 مترًا، وتتميز بأربع واجهات كبيرة يمكن رؤيتها من مسافات بعيدة. تم تصميمها على الطراز الإسلامي وتضم العديد من الميزات الفريدة، بما في ذلك لفظ الجلالة "الله أكبر"، وأكبر هلال تم صنعه حتى الآن. :معلومات إضافية عن ساعة مكة :الارتفاع والوزن ببلغ ارتفاع برج الساعة 601 مترًا، ويصل وزن الساعة بالكامل إلى 36,000 طن، وفقا لوكالة الأنباء السعودية. :الواجهات نحتوي الساعة على أربع واجهات, كل منها times| 43 يبلغ حجمه 43 مترًا للواجهتين الأمامية والخلفية، وحوالي times 39\ 43 مترًا للواجهتين الجانبيتين. :الزخرفة يزين قمة الساعة لفظ الجلالة "اللّٰه أكبر"، حيث يبلغ طول حرف الألف في كلمة "الله" أكثر من 23 مترًا، كما يزينها هلال يبلغ قطره 23 مترا، وفقًا لموقع كارديل. :التوقيت يرتبط مركز توقيت مكة المكرمة بشبكة التوقيت العالمي "UTC". :الإضاءة باللونين الأخضر والأبيض تستخدم الساعة LED مصباح 21,000 لإضاءتها أثناء الأذان، ويمكن رؤية الأضواء على بعد عدة كيلومترات.#quran #قران #مناظر_طبيعيه #محمد_اللحيدان #ادخلوا_الجنة

About