Allah sarki harkun tina mun da 1988 lokacin 😢😮 da kakana yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu bata lokacinsu suna karanta comment nawa saboda 😭😭 suna tunanin abinda zanfada yanada amfani 😮😮
2025-07-04 16:01:17
4
معروف💬🥰 :
dukwanda yaga Abinda nagani yamin like
2025-07-03 06:44:24
5
✨zaharaddeen✨🔥 :
ya rabbi Dan darajar annabi da alqur'ani ka aurar damu🤲🙏🥹🥹🥹
2025-07-04 14:33:23
4
ISMAIL📈📊 :
wlh ji nake kamar nayi aure gobe ,amma ba kudi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2025-07-03 22:12:28
4
saeed2p :
Allah Ubangiji ka azirtani da arzikin da zanyi aure Amin ya hayyu ya qayyum
2025-08-01 21:23:15
4
Sadiq~🦅 :
taro akaine
2025-07-03 13:49:16
4
Alhaji Nuh :
Malam sai kana da sana a babba zaka iya aure 😭
2025-07-02 23:32:32
3
AYJ_Collections_ng :
Allah ya bamu yadda zamuyi auren 🙏🏻
2025-08-20 19:17:55
3
uae__collections :
DUBAI ABAYA AVAILABLE
2025-07-03 16:21:41
2
realammar01🇸🇦🇳🇬 :
Yanxu meyakawo dan wake kuma dan allah ☹️😏
2025-07-03 22:14:09
2
ريم الوليد :
gaskiya ni yanxu matsalata shine karfin sha'awa sosai tana so ta kaini inna bana so amma ina rokon allah yakareni
2025-09-12 20:03:51
2
Shamsu,Nakabaz :
Masha Allah 🙏🙏 saikugaji ansa ranata😊😊
2025-08-07 15:39:47
1
Editor 🀄 :
❤❤❤
2025-07-04 22:30:14
1
Zubairumalam :
Wannan abincin duk kai da wa? 😂
2025-09-28 14:26:46
1
EL-WALEED SHOES & BAGS 👡👜 :
😂😂😂
2025-07-02 19:45:09
1
dan mama fashion elegant :
🥰🥰🥰
2025-07-07 13:35:35
1
Dan alkali caps :
Zamuyi In sha ALLH
2025-08-01 19:27:23
1
KHAMIS ANGO :
ya Allah dan tsarkin ruhin annabi da alqur'ani kabamu ikonyin aure wlh hakuri kawai mukiyi 😭
2025-09-16 16:03:00
1
user9636125292206 :
INCHA Allah rabbi 🤲🤲🤲
2025-08-01 19:52:55
1
Salmarh Abdulkadir Chedi :
ALLAH ya hada kowa da abokin zaman nagari ya kawo lokacin kowa🤲
2025-08-24 13:47:32
1
Bashir Auwal :
kai indan wannanne abjncin dakasakane bashi xe sa muyi aureba kawai xamuyishine domin ibada🤨🤨