insha Allah mahrez sai kaje inda basuyi tunani bah
Indai kasan Kai fans din mahrez ne kamun like 😭
2025-07-05 22:58:22
908
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher
2025-07-06 05:57:42
280
☠️☠️smãll möñèy☠️☠️ :
duk masoyin annabi yamun like
2025-07-09 22:24:54
313
Hajara matawalle442💚🔒 :
wai meyeke faruwa ne ke kuka shi kuka?🥺
2025-07-04 18:05:10
197
djamilou Dal peiro :
yar wahala ahaka zaki kare
2025-07-04 09:47:46
59
Muhammad Bawan Allah :
@Muhammad Bawan Allah:Ya Allah duk Wanda yake da burin yin aure Dan kare mutuncinsa na addininsa kuma bayada Hali ubangiji Allah kakara budamasa hanyoyin arziki
2025-07-10 16:54:43
55
yar ummah💞💞💞 :
Salati goma goma ga Annabi (s a w)
2025-07-16 15:01:00
94
༆𝓞𝓹𝓹𝓲𝓬𝓲𝓪𝓵𝓵༆ 🦅 :
Tun Last week danaga wannan video nake kukah amma nakasa dainawa ko sai yaoshe oho😭😭
2025-07-12 00:14:33
10
@OGA🎧abbah family❤️🌎 :
Nanda shekara 70 😂yawancin Yan comments Duk mun mutu Allah yasa murubuta alkhairi 😳
2025-07-10 12:20:07
7
aseeya :
aikin banza nifa bansan me ake cewa ba afassara da hausa
2025-07-19 18:35:34
5
shamoo112🔵 :
DAN UBANKI KINA KARIN GASHI KINA CEWA KINA DA ALLAH
2025-07-05 21:22:17
16
JR army 🪖 legend 💪 :
nima naci albarkacin annabi ❤️❤️
2025-07-09 14:10:05
26
ER MOC RN4 🇳🇪💪v.o.a :
mahraz for life allah sarki
2025-07-04 22:07:39
22
Funtua01 :
gaskiya mahares yaiya zabe mace😋😋
2025-08-22 18:27:40
7
MALAM UTHMAN TASRIF :
malam Usman Mai tasrifi taimako akan kowace bukata taka insha Allah
2025-07-12 09:56:54
5
R€@£ ABDULL :
:Nan da shekara 70 yawancin yan comment section duk an mutu Allah kasa murubuta alkhiri amen 😭😭😭😭
2025-07-07 13:51:59
8
opsa jr :
mahrez@😯😯😯😯😯
2025-07-15 10:40:36
5
Mati 0237 :
ya akayine yar mama wayatafaminke ?
2025-07-08 23:43:17
6
prince Mafia 45 🇳🇪✨💫🇱🇾 :
Allah sarki harkun tina mun da 1988 lokacin 😢😮 da kakana yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu bata lokacinsu suna karanta comment nawa saboda 😭😭 suna tunanin abinda zanfada yanada amfani 😮😮
2025-07-06 06:07:42
31
aa_wahab real estate :
ki koma gidan uaban ki toh
2025-07-04 20:52:20
62
meenal_shuarah :
Munada Allah 😫💔
2025-07-04 10:46:50
37
SILVER young cele :
Sorry .gaskiya Allah kina burgeni,kinason cigaban wani arayuwa.Allah barmana irinku,a cikin arewa 🥹🤲🙏
2025-07-06 00:47:58
7
omar_voa🤍🦅 :
sorry sis
2025-07-04 13:33:40
8
Abdulrahman Ibrahim aliyu :
hauka ake ban qoshi ba inta kuka 😂🤣
2025-07-09 11:42:01
16
yusee maji dadi😲💜💜💖💖 :
sorry sistar allah yanatare da number one karkidamu kumuma munataredashi wlh☺️☺️☺️☺️☺️
2025-07-04 22:03:20
14
To see more videos from user @hiyamercy01, please go to the Tikwm
homepage.