wallahi Mallam inasonka Ina kaunarka Dan Allah Kuma burina na ganka Mallam Allah yakaramana son annabi acikin zukatanmu yadauke ranmu da son annabi yatashe mu da annabi Muhammad yabamu makobtaka da annabi Muhammad salallahu alaihi wasallama
2025-07-09 15:57:20
1
hagsatmnuhu :
sallallahu alai wasallam kai Ya karaana son shi
2025-10-03 10:01:12
0
yunusa M B :
munagodiya imam junedu Allan ya jazamani shi kin soyayya Allan da.man zon Allan saw