Nikam kar Allah ya kawo ranar da za amin prank din nan 😂
2025-07-09 10:42:30
80
habeeba819 :
Da bata kiran sunansa ba da kasha duka 😂😂
2025-07-09 07:27:37
5
Indoooo rigima 💃 💘🤞 :
jama a yamukaji da murmushi 🤭😂
2025-07-09 10:19:54
57
beebascollection2 :
Ai wananan ba komai bane a wajan mace don mace idan tace tana sonka wlh hakan take nufi Duk da ana samu masu yau daran cikin mata Amma Allah mace namiji daya takeso
2025-07-09 07:47:50
50
maryam dandadi :
dama maryam akwai rike alkwari ita sai dae a yaudareta bata yaudara 😁
2025-07-09 10:41:22
25
abdulwabmahmud :
don fiyeyyen halitta kuyi following dina 🥺🥺🥺
2025-07-09 17:58:48
48
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Ni abin ma ya bani kunya wlh 😂😂😂
2025-07-09 13:44:13
35
Ashreal 🫅 💍 :
Sai da kwallan farinciki ya zubo mani 😅
2025-08-26 16:01:21
3
Batulu G Abdullahi Zarah :
wanda kagane a tsorace yake yai min like 😂😂😂🤣🤣
2025-07-09 12:12:07
30
🌸Lateefa Bagel🌸 :
Ni waqar da aka sakane ma ta dace da yanayin sainajini ina wani murmushi😂
2025-07-09 08:33:52
6
maman shalele🥰🌹 :
kaisayeii wayoo soyaya allah yabarkauna
2025-07-15 08:17:10
2
Ommu Muhammad :
Don Allah inaso aman
2025-07-31 07:32:29
2
Ummi kitchen items and more :
ya Allah 🤭😂
2025-07-29 03:45:42
3
turare by mmn ayshart :
a man can love a thousand women but women love men a thousand times 🥰🥰🥰
2025-07-09 10:30:27
7
beautiful 😍 :
Maryamaaaa for life😍😂😂
2025-07-09 10:45:17
7
maman_wharleeder♥️ :
yayi xuru gabanshi sai faduwa yake
2025-07-09 15:03:42
8
jeedarh’s array :
Wasu suyi dace wasu kuma su goche 😂😂😂
2025-07-09 09:42:20
10
✨ beely luxe ✨ ❤️ :
mmc dama wlh yasan shi zatace amma kuma yatsorata shegen kaya😂😂😂
2025-07-09 14:57:59
5
َكِينَت 👸 :
😅😅😅kar a ma fara😅😅🤣🤣🤣
2025-07-09 21:49:02
2
matar mijinta 🌹🤍💝 :
ɗan Allah dan annabi Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama kaywa saurayi nah dan fiyayan halitta 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲dan Allah 😭😭😭❤
2025-07-22 19:03:58
2
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Tab😂kuma ni ake so in bada number beb dina kuma har ake tinanin takira sunana wlhi budurwata baxata taba kiran sunana ba saide sunan wanda takeso🤣
2025-07-09 17:54:04
3
🦋Zynerbah~🦋 :
ka riketa da kyau wann ta gari ce yaseen😂
2025-07-30 08:45:39
2
CIN GATO :
nema za a mun pls brother
2025-07-11 16:08:52
3
Xynerv_Aderm_Muhd :
Duk Yasa aka min wnn Abu zai Sha kunya😂😂😂
2025-07-09 17:08:38
3
Hajaraausaja :
Kiga idon shi dafarko kaman Wanda aka jijjiga bera ai buta yana tsoran baisan maizataceba 😂😂
2025-07-18 07:27:16
2
To see more videos from user @jprince_studio, please go to the Tikwm
homepage.