@theadamgarba_: Yau ba Wanda ya siya ruwa 😭😭😭Pls place your orders #fypシ #fyp #arewa__tiktok #hausatiktok #viral_video #watashida

Adam Garba
Adam Garba
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 July 2025 19:00:42 GMT
412105
36863
736
169

Music

Download

Comments

ashwa447
Eysher Leeman :
Karan farko danaga wanda yayi kyau da talauci
2025-07-10 08:01:40
196
fulani227niger
Hafsa Dauda :
wai ni kadai nake ga acting din gayen nan kamar na adamou a zango🥺🥰
2025-07-10 16:47:35
24
_nernerh_
NANA KHADIJA 🌸🖤 :
akwai Hausa novels available game bukata 🤣
2025-07-10 10:22:58
17
bareey3432
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Kaema fah indae acting nè kana baza qoqari wallahi 🔥
2025-07-09 20:34:10
55
zuleestouch160
zulaykha🥺❤️🔐 :
Ina Neman abokin dariya 😂🤭
2025-07-12 17:22:34
7
abeedarh6
Abeedarh :
ina son jarka shida 👌
2025-07-09 20:02:20
1
humearah
Aiyshertulhumearah❤️ :
Inason kuraye kaita kawowa kana zubarwa a kofar gidan mu idan rana ta fadi sekayi lissafi idan ka kawo na 1 month sena baka kudinka😂🤣
2025-07-09 23:38:11
5
user76900159455075
Husner husner :
inason jarka 1 ina kt 1t
2025-07-09 19:38:11
7
nfinababy33
nafbaby33 :
Yau naga abba galadiman gabas yana siyar da ruwa 🙆‍♀️😭🥺😂
2025-07-19 14:53:52
3
muhazar_collection0
muhazar_collection0 :
Nawa delivery to kebbi
2025-07-10 22:22:46
0
osman_banks
Usman Abu-bakr :
wato Guy din nan ya raina Camera. indai acting ne, An tashi 😂
2025-07-10 10:57:12
16
sudaisr5
I AM SUDAIS :
duk masoyin annabi yamun like
2025-07-16 05:13:29
36
xaarah4
Xarah ❤️ :
film dinnan Yana kyau over🥰
2025-07-12 11:47:46
0
zainabaminubature
OUM ANNOOR❤️🤩 :
sai kukaji nafara soyayya da Dan garuwan shiyarmu😂😂
2025-07-16 07:29:39
2
teema_mah0
𝔽ᥫ᭡ :
gaskiya kayi iya acting 🔥
2025-07-09 21:56:05
1
user45261304935904
eeshat :
you look so good!😄
2025-07-18 23:32:03
1
user3106557922791
Musty@deba :
meyasa director bazaisa acikamasa da ruwaba
2025-07-11 13:24:37
2
nanaeyshar
Eyshart :
akawo min kura 50 jos
2025-07-11 12:46:38
2
halimasouley
halimasouley :
talaucin ne yake birgeka ko
2025-07-09 20:12:02
1
king_of_naibawa_back_up
king_of_Na’ibawa Back up :
Ni nane hancin nan daya ke yi ne yake kasheni 😂😂😂
2025-07-21 23:14:59
1
hafsatamana
@hafsyamana :
Ina so 😂😂
2025-07-11 17:26:53
1
rabiumuhammad830
Safiyya qaseem :
me sunan wannan Film ɗin dan allah
2025-07-11 13:27:29
0
zeepro101
Mrs Mhmd❤️🎀 :
Gafa Wanda talauci yakewa kyau 😂😂
2025-07-11 13:32:17
2
zulyempire
zuly Empire. :
gaskiya kana kyau da talauuuuciiiii🤣
2025-07-09 22:51:42
0
faizasbeauty
F&S Beauty & Home ⭐ :
place your order 🤣😂😂
2025-07-11 08:19:10
1
To see more videos from user @theadamgarba_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About