tsantsar kasan mutanen nan jahilai ne kenan shiru kake ji, yanxu da hausa akayi da kaji zaki wlhi🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-10 21:06:29
98
Hajiya Salma Ikon Allah 😘👌❤️ :
Muna Alfahari dakai babban malamin mu Allah ya kara daukaka Abu Asma
2025-09-28 19:59:59
37
khadeejatou🌚🕊️ :
real definition of ankashe maciji ba'a Sara Kai ba, nasan yanzu haka sheik Jafar Ina cike da alfahari, Allah ya gafartawa mlm Jafar, Sunnah sak❤️
2025-07-10 22:25:54
71
alin_geto :
dan allah adenaimusu karatu d hausa wllh yan bidi a sesunji kamar zaginsu ake
2025-07-10 20:34:40
69
KOFATAI on the cook :
Wai kun gane cewa be iya larabci ba rubuta mai akai yake karan tawa 😂
2025-09-29 05:38:50
1
abu samha :
Sunnah Dadi
2025-09-27 21:32:03
13
muhdnass :
Yau comment shiru kakeji babu zagi hakan ya tabbatar masu zagin jahilai ne
2025-09-28 12:25:46
8
abdulkarim Hassan fadawa :
in Allah yayarda sai maluman sunnah sundaina tafsir da hausa a nageria sai muga malaman bidi a ya zasuyi jahilan banza dillalen sharri sunnah sak a nageria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬💪🇳🇬🇳🇬💪💪💪
2025-07-10 22:47:47
38
nasirmohd83 :
izala Gsky sun fi sun malamai akan manzon Allah SAW
2025-07-11 00:11:39
7
Anas Almustapha Maidala :
abinda yafi komai dadi wallahi allah yajarabcheka da sunnah mukam Alhamdulillah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-10 21:04:25
31
Jalaluddieeyn :
Wlh basa jin larabcin sai an fassara masu kada kuma suce an qara zagi.
wlh daga su har malaman nasu jahilai ne
2025-07-11 14:54:41
15
user68220215185 :
Yanzu da Hausa ce da tuni sun cika comment section Sai tsantsar jahilci kawaii babu wata hujja Allah ka cigaba da tsare musulunci da Sunnah 🥰🙌
2025-07-11 20:46:56
9
BTU Computers :
Allah ya taimaki sunna
2025-07-10 22:05:53
14
DAN AREWA :
daga yau nasanya maka suna daga yau kazama hassanun kasar hausa Allah ubangiji yakaro tarin hikima basira hazaqa dakuma fahimta jazakallahu khair
2025-07-11 22:30:23
5
Saifullahi Wakkalaa :
madalla dashigowar izala aduniya Sunnah sak bidia sam
2025-07-10 22:01:10
10
Abu_Sadeeq $$$ :
wato yanxu dai babu damar zagi 🤣🤣🤣
2025-07-11 14:59:09
7
Umar kazu :
wlh Wlh Wlh hakane tabbas
2025-07-10 23:29:40
5
Ummu Muhammad :
نعم الخليفة بعد شيخنا المبجل! شيخ جعفر محمود آدم رحمة الله عليه
أطال الله عمر شيخنا "الترم" ويحفظه ويحسن مثواه
2025-07-20 18:48:25
5
young :
inkasan sunnah itace 1 yamin like
2025-09-27 22:07:30
4
Ibrahim_Sunusi_Abbancy Oil&Gas :
Sunnah sak bidi'a sam Sunnah gdn dadi da hujja Allah yakarawa malamanmu na Sunnah lfy da Nissan kwana masu albarkha 🤲
2025-09-28 18:21:05
2
jamilu Mohammed :
Allah yacigaba dabawa mlm iko yada sunnah annabi yakara lpy da ilimi danisan kwana yasa karshe maikyau
2025-07-20 05:47:20
3
www :
Allah ya kare sunnah daga magauta
2025-07-17 14:08:31
3
𝕶𝖍𝖆𝖑𝖎𝖋𝖆_𝟑𝟓𝟑𝟗 ★ :
wai Ina suke neh ❓
Ina daliban mawaqa ❓
Ina masu daukar ililmi cikin waqeh ❓
Allah Ubangiji ka shiryeh su idan masu shiryuwaneh kashiryasu bisa sunnar manzo annabi Muhammad s.a.w.....👏...
2025-09-26 08:15:10
4
SARAUTA 🤴🤴 :
Sunnah sakk 💪💪
2025-09-28 13:18:25
2
⭐️ABBA*Y*KIBANNA*🤍☪️💪 :
Allahu akbar 😮💨🥰🥰 wllh nayi farin chikin Jin wannan kalmomi Allah yasa albarka Allah ya kare muna maluman mu ameen wannan baitochi sun matuqar samun shauqi sosai wllh alhmdllh 🥰🥰🥰💯
2025-07-27 23:50:14
2
To see more videos from user @abu_asmaa1, please go to the Tikwm
homepage.