@arewa.deen.tv: Muryar Karatun Al-Quran mai girma, daga bakin wasu daga cikin Malaman Sunnah na Nigeria 🇳🇬 guda (10): 1. Dr. Mansur Sokoto 2. Sheikh Albani Zaria (Rahimullah) 3. Sheik Muhammad bin Uthman 4. Dr. Bashir Aliyu Umar 5. Dr. Sani Umar Rijiyar lemu 6. Dr. Abubakar Muhammad Sani 7. Sheikh Ja’afar Mahmud Adam (Rahimullah) 8. Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya 9. Sheikh Usman Yusuf Assadus-Sunnah 10. Dr. Muhammad Nazifi Inuwa #sunnah #quran #arewa__tiktok