@drbunkau: Matsalolin daren farko🤔 #magungunan_musulunci #musulunci1 #arewatiktok #arewa__tiktok #hausatiktok #kannywood #malam #malaman_sunnah #hausa #maganinmata #kano #najeriatiktok🇳🇬 #nijar🇳🇪 #arewa #togolais228🇹🇬 #hausaghanatiktok🇬🇭 #hausatiktok #saudiyyatiktokhausa #burkinatiktok🇧🇫🇧🇫🇧🇫❤️ #fyp #foryoupage #viral
Likitanci A Musulunci
Region: NG
Saturday 12 July 2025 08:32:33 GMT
Music
Download
Comments
Jameel.d.abdulsalam :
duk wanda yayi dariya 🤣🤣🤣 yaimin like
2025-07-12 12:45:25
434
Queen candylove🧜 :
wayooo nayi chiki a comment section 😅😅
2025-07-12 23:58:14
77
msjibreel :
Wai Dr. Akan jima’i yayi PhD ne
2025-07-12 14:01:15
94
idi kk :
kai wllh inajin dadin wannan shirin allah yabiya
2025-07-12 09:39:30
67
Trippie Redd🦩 :
Wanda yake bin iyayensa yamin liking
2025-07-20 23:18:17
32
aishajika988 :
ji bakin mlm wai already ya riga ya tara ya tara🤣🤣 kai Allah yasa mu dace
2025-07-12 13:37:07
275
HAWDEEN :
what is he saying please?
2025-07-21 17:13:49
9
Bashow Alee :
La ila ha illallahu Muhammad rasulillah I think
2025-07-12 23:04:36
61
danummaphonestore :
Inzali duniyane 😂😂😂😂💔Malaminnan yana Nishadantar dani Dr. me Capacity
2025-07-12 11:34:52
24
خديجة🌸🥀…, :
Ni wllhy har yagama jawabin bn bahimta abinda yke cewa ba ,kawae kallon mlmin nke😂🤣🤣🤣😂
2025-07-19 15:46:41
5
user ummy sadeeq :
Duk wanda ya rage Volume yamun like😂
2025-08-04 21:17:28
27
Abdulrauf tukur Dabab :
duk wanda yayi dariya 🤣🤣🤣
2025-07-30 12:01:57
5
amisco :
Allah kara bani dana mijin agwagwa wato mai kawowa da uhri 🙊😅
2025-07-12 17:53:38
10
Arewa Prince :
hahhaha those of us that is using tiktok to forget our problem's we will not lack data 🙏😇🤣
2025-07-14 11:57:22
8
maman urfan :
Sai kukaji mijina yamin ciki na aifu😂😂
2025-07-13 04:23:09
14
amnah_ousman :
Dr dan allah menene yake saka Rashin dadin jimae dayan mata suna fama da wannn matsalar 90% na mata wllh basu san dadin jima, e ba menene yake kahu hk
2025-07-12 19:39:59
15
zeelagerh :
wasu mazan ay sai addu a
2025-07-20 13:25:10
13
Musa Adams :
Indai ilimin jima'i ne toh kasamu wannan mutumin 🤣🤣🤣
2025-07-12 18:00:48
27
CALL MEE AUWALANCY :
:Gaskiya Yakamata Muzo Muzo muyi Aure Kafin Duniya Tatashi 😳
2025-07-30 09:19:52
6
Nr Maryam🦋💦 :
Gafarta malam 😂😂😂😂
2025-07-15 23:03:28
5
HAFAMA TRADING ACADEMY :
wannan itace matsalolin Arewa kulum akan jima'i kuke magana
2025-07-13 07:44:46
10
Abdulatifou ☑️ :
wai shi malam awa Nawa yake ne 😂
2025-07-13 19:28:12
12
fauzarh6969 :
wannan yaci uwar al-hikma😂
2025-07-13 06:12:21
5
deeni dangwal :
Technologia
2025-07-12 12:21:55
5
Engr kabeer Ustaz :
SARKIN marken African ✊
2025-07-12 11:40:24
5
To see more videos from user @drbunkau, please go to the Tikwm
homepage.