@maryamaskitchen: Awaran dankalin turawa 😍if you are not following my Instagram page you are missing fa🤣👯blended everything with My odogwu👯@Buchymix blender
Wlh kar ku gwada😂😂😂😂na tabayi babu haske a lamarin kwata kwata
2025-07-12 12:34:15
85
✧𝐈̶𝐬̶𝐚̶ 𝐁𝐚𝐩𝐩𝐚✧ :
Munga na taliya munga na couscous😂
2025-07-12 16:02:16
10
mah_mahnaturals :
Shawara kyauta duk abinda kuka ga anyi mashing potatoes wallahi kar kuyi😂😂😂
2025-07-12 11:41:56
168
HAFSAT ADAM CHAPPO ✨❤️ :
Wanda yasan ya dena gwada recipe na mashing dankali ya dannamin like 😂
2025-07-14 14:19:09
17
Saif_bono :
None of us go see 3025.. Rip to everyone here in advance 😭😭😭😭😭
2025-07-16 19:59:53
5
Rabiatu ❤️ :
Duk abin da za a yi da pitato zaiyi dadi 😂
2025-08-17 16:21:09
6
madubala😍🥰🫂 :
hmmm ai bazan karaba indai harkar sarrafa dan kali ne🥺🥺 saida aka kusa saitan hanya
2025-07-12 13:33:32
11
maemunatu🤍 :
waiiii wnn alala har kinsa natuno matar habeeby🤭😂
2025-07-12 19:20:56
18
Men’ empire by saraky :
to ya maganar Shan Mai Kuma?
2025-07-12 11:41:25
25
Luxe__thread :
Inalillahi ya mukaji da rashin baba buhari🥺😭
2025-07-13 16:54:44
10
nerxeeiiyy :
Ya subhanallah jama’a maryama can cook 😍😍
2025-07-12 11:30:05
10
@Ameenert yobe🥇🌟 :
karfa wataran kimana awarar Nigeria 😂🤣🤣
2025-08-27 20:48:02
4
Dijangala 🥰🥰 :
Wai dankalin danye ne?
2025-07-12 11:39:18
5
SABIRA EMPIRE 👑✨ :
in Kuna son karyayi ruwa ku kankareshi da abin goga kwakwa Kuma Kar kusa ruwa wllh Kuma awajan kwabin kusa fulawa kadan wllh yanayi sosai ni dai ko bakon kunya zanyi shi nakeyi Allah duk wadda ya gwada min addu'a Allah ya zabirmin abinda yafi zama alkairi Dan Allah
2025-07-15 08:10:12
7
Deeyam :
Karku biyewa maryama ku fere dankalinku kusoya kuci to nidai na whadi maku
2025-07-13 10:36:40
6
FATIMA TAMA :
to Dan Allah maryama ba dole yayi dadi ba,wannan uban kwai 🥰🥰
2025-07-12 13:51:35
6
Izzatullah_Ce :
Aunty Maryama can cook 🥰🥰🥰
2025-07-13 09:16:07
5
_DSHOTZ_ :
muna portrait vip one📸 kano
2025-07-14 19:02:42
3
zaks Collection10 :
Maryama can cook
2025-08-29 17:24:16
2
Amani Bakur Muhammed :
wani abun sai maryama 😂😂
2025-07-15 01:07:44
3
MUHIBBARH_COLLECTION_KANO🛍️ :
Allah y sk d alkairi
2025-07-14 10:30:31
4
Real_Marmarh♥️ :
nice
2025-09-07 10:20:34
1
Maman Teema :
ina yi yana da dadi sosai
2025-08-24 15:04:31
2
Mrs Muhammad :
Masha Allah🥰❤️
2025-09-02 12:14:39
1
userkhadysalis :
wlh kina burgeni
2025-09-06 15:55:00
2
To see more videos from user @maryamaskitchen, please go to the Tikwm
homepage.