@safiya.musa41:

Safiya Musa
Safiya Musa
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 July 2025 15:16:07 GMT
837027
31120
994
472

Music

Download

Comments

nanaeyshar
Eyshart :
Nidai shawara koh na 1 month ne kiyi kawance da gabon
2025-07-13 10:21:32
41
danbouzoucouture0
Danbouzou couture :
kine mi shawara wurin gaabon wallahi kibarki tayi yawa harta disashe maki kyau
2025-08-01 15:20:26
4
gabdosonlinetv
GABDOS ONLINE TV :
Masha Allah But pls ki ziyarci Gabon for special adivce👌
2025-08-31 16:14:04
8
ummuaiman570
meerah🐍🖤 :
dan Allah kizo ki biya mana kudi muje muyi surgery ni damuwana gashi ance wai inada athsma ga jikina duk ya zama gashinan dai😫
2025-07-13 15:28:20
7
zakariya3086
zakariya3086 :
Inda kika burgeni tunda kikayi aure kika rike aurenki baki yaudari kanki da ruɗun Duniya ba. Allah yakaramiki Lafiya.
2025-08-15 15:53:35
3
sani_aliyu_turaki
Sani Aliyu Turaki :
Yanzu haka wani zeshigo comment section yayita karantawa yana murmushi 😁 MUTUMINA YA AKAYI NE😂 🙋
2025-08-16 11:13:33
3
garkuwarcisse
garkuwa :
Allahou Akbar ke dai sambar ka kin yi auren ki ki na tare da yaran ki ko cikin yan film in suna taro ba a ganin ki kin rike mutuncin ki da na mijinki dole yayan ki si alfahari da ke Allah ya sa mudace 🙏
2025-07-26 13:28:11
4
user37661306
lizee mama fashion :
gaskiya ke silimen yadache dake wanan kibahaka
2025-07-13 08:49:14
13
aishaadamutikau
Alisha :
kinada aure amma kina posting ba mayafi wannan ba mutunci bane
2025-07-14 08:05:47
3
nafi1050
nafi@1050 :
anbude makarantar koyon daurin dan kwali
2025-07-18 23:27:47
2
magaji.lawal.danj
Real bin lawal :
wallahi kije kiga Gabon shawara kyauta zata baki🥺😳😂😂
2025-07-25 16:50:58
7
raays30
RA'AYS :
duniya wato shi tik tok kodai kadau xunubi ko Kuma arageema.xunubi Allah kamabu ikon kiyaye harshen mu
2025-07-25 22:12:06
2
buzu01jimeta
buzu - 01 jimeta :
masha Allah
2025-07-14 22:32:25
2
asoebi.and.more
asoebi.and.more :
Allah ya baki lpy
2025-09-05 16:25:36
1
telabari
user2686766791615 Shaaibu.bari :
fatan alkairi safiya musa
2025-07-12 16:07:53
5
498mmc
MASHA ALLAH :
kinyi kyau fa babu karya
2025-07-15 00:28:05
8
nafiunakowa105
Nafiu-Nakowa105 :
wow 🙏Allah yahadani dake umma ❤
2025-10-01 11:54:24
1
slimfit02061996
Maikano :
tabarakallah masha Allah
2025-09-24 13:38:21
1
07015258773wazapp
BABAYE NA FOTORO TV :
Allah sarki anti safiya ashe kina Nan Allah yakara lafiya da Nisan kwana
2025-07-14 09:51:01
10
user5777452016367
user5777452016367 :
ita bata raina halittan DA Allah yayi Mata ba SBD kwararran mai kira shiyaso ya ganta a haka Masha Allah mai sunan mama Allah ya Kara sutura
2025-09-19 14:22:00
1
tasiuabdullahi87
@tasiuabdullahi87 :
Allah yakara dawwamar Dake agidan mijinki hajiya
2025-09-17 21:21:47
1
sanirabiuan
CHAIRMAN ANDACHE🐊 :
Masha Allah
2025-07-29 15:19:03
1
king.ahmed55
King Ahmed :
Wace Safiya Musa? Yar kannywood? that same actress? nawaooo
2025-07-28 23:28:04
2
user37392144712900
HALITTA :
diyar adabiya yar fulo sarauniyar mat
2025-07-26 18:27:42
2
umardaudamuhammad2
Umar Faruoq :
🤣🤣 safiya tazama gwagwgo
2025-09-08 15:26:25
1
To see more videos from user @safiya.musa41, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About