@jafarhafsat47: A little tribute to the amazing Momee Gombe 🌟 This is my remake of her beautiful music video. All credit to the queen herself. @momee gombe @alinuhuofficial @SUNUSI DANYARO m-Peg @KAMILU IBRAHIM FAGGE @editormaigana @RAHAMA SADAU @Jamila Umar Nagudu @Yaron Neh @Ahmerdy @A.Bukur @Ahmed Bello @HAMIDU BREAKER @MAYANA #remake #viralvideos #officialkannywood #kannywoodcelebrities #kannywood_exclusive #foryoupage #trendingvideo #1mviews #recreation
BINTALO DADIN KOWA ♍️
Region: NG
Saturday 12 July 2025 18:50:35 GMT
Music
Download
Comments
_aimak1 :
da inada aure dasai nayiwa mijina wakar nan😂
2025-07-29 10:00:41
11
D. BOLA :
duk Wanda ya yadda wannan be daceba yamin like
2025-07-16 13:50:40
751
UmmieAysher :
Keyanzu baki tsoron kikwaso aljannu 🥹
2025-07-13 12:11:21
446
Shatu's delight🧁🍠 :
ya ake cewa kan uba da turanci?😂
2025-07-13 19:09:33
173
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher ❤
2025-07-13 21:06:12
440
Rsarakee :
Gaskia dayawan mata zasuyi kyau da hauka😂😂
2025-07-13 06:13:35
508
fateemateemah47 :
marasa lafiya na gida dana asibiti Allah yabasu lafiya🤲🏽😥
2025-07-13 16:16:16
408
😍haleema___deyearh😍 :
Matan sirrin ya macce ku dangwalamun like🙏🙏🙏
2025-07-16 03:18:07
603
ABDU_MESORO_FURNITURE :
Babban takaicin da za tambayeni nagartarki wllh kadai sawun sallahn dake goshinki zesa nabada kyakykyawar sheda akanki 🙏 kiduba allh karki kara irin wannan shiriritan 🙏
2025-07-15 17:24:51
47
🤍✨🫧__Šhamšiiyyah__🫧✨🤍 :
Nafara tunanin naje bolar unguwar mu Nima nayi Nawa 😩😁
2025-07-14 11:33:22
11
Basmah Boss lady 🥰💞 :
Duk wanda ya rasa abinda zefada kuzo muyi meeting 🤨🤨🤨😏
2025-07-14 21:45:47
19
Sir Real📈 :
DUK WANDA YAMIN LIKE WLH SAI NA FOLLOWING DIN SHI
2025-07-23 23:17:45
86
ABU ABDALLAH 🥰🥰 :
marasa lafiya na gida dana asibiti Allah yabasu lafiya🤲🏽😥
2025-07-17 05:12:52
21
𝐅𝐀𝐇𝐄𝐄𝐃 💯 :
I love this!!! ❤️❤️❤️❤️💯
2025-07-14 20:51:22
5
hajjmerlin :
I swear you try ❤️
2025-07-31 20:56:43
6
asmeyaranuty :
Wallahi tafi moome gombe iya acting
2025-07-30 15:39:09
7
adum70001 :
yayi sosay allah ya kara basira
2025-08-15 18:27:17
7
malik abdoul :
duk wanda yayarda momu gonbé tafita iyawa yamin leke😊
2025-08-02 08:45:29
6
ABBAKATITI ENTERPRISE 🫰🫰 :
Dan Allah kuu tafawa wannan yarinyar 👏👏👏
2025-07-25 21:35:29
15
Saj_incenseⓂ️ :
Duk wata mahaukaciya a film sai ta tsinta bread taci a bola 😂
2025-07-13 10:19:51
80
🧕oum samha🧕 :
banza garin nema flowers SE kin je kin kwashi aljanun daza su hana ki Jin dadin rayuwa har abada kanki atsefe Kuma a bola mahau kaciya kawaii
2025-08-02 14:10:27
9
stitches_by_nanah :
Daga wasa ki debo na gaske akan shara 🤣
2025-07-13 10:50:56
132
ABDALLAH ALIYU :
sister gaskia kin tashi kaina ina miki fatan alkairi Allah yasa kiyi nasara a rayuwar ki sister gaskia da ina dama dana tsayamiki
2025-08-02 18:24:24
9
Fatima Ibrahim :
you really try😊😊😊 wlh☺️
2025-07-15 07:40:04
5
mama yaye :
na shiga uku ji kanta 😂
2025-07-30 20:11:01
9
To see more videos from user @jafarhafsat47, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.