@aishamaikano977: Unguwar da hausawa ke zama a garin yiwu#hausa #nigerian #aishamaikano977

AISHA MAIKANO
AISHA MAIKANO
Open In TikTok:
Region: US
Sunday 13 July 2025 13:24:42 GMT
1003020
66461
1569
2255

Music

Download

Comments

maratussaliha058
mar atussaliha 🫰♥️ :
ya muka ji da hakurin rashin baba buhari yasa aljanna ce makoma mu kuma allah ya bamu sa'ar tarar da su 😭😭
2025-07-13 17:06:34
170
feenat082
Feenat :
Dan Annabi ayimin like 🙏
2025-07-13 19:01:43
241
miqdad.collection
miqdad collection :
wai dan Allah a chana babu gumama ne
2025-07-13 21:57:13
9
sardaunan_ruwa
Sardaunan Ruwa :
Allah yaji kan baba Buhari 🕊️🤍🙏
2025-07-13 20:32:11
36
rashida.umar03
Rashida Umar🇳🇬🇮🇹 :
Kwana biyu
2025-07-13 13:50:46
10
amshat222
Aisha muhammad mande :
kayan yara takalma.da hakuna sai kayan kitchen
2025-07-14 11:42:28
6
souq.almabrouq
Souq Almabrouq Enterprises :
ma sha Allah
2025-07-13 13:29:24
10
ticktok_smart_peoples
ticktok_smart_peoples :
Dan Allah wai nawa suke bada sari jallabiya namaza in naira
2025-07-13 16:21:42
5
muhussin1
user80047568708235 :
sweet and chocolate different colors
2025-07-13 15:53:20
6
huad035
Hafsat :
takalmi d jaka sai ko kayan gwamjo Allah yakaimu kan arzikinmu
2025-07-13 16:11:00
5
aliyuibnmuhammad
ALIYU IBN MUHAMMAD :
kima allah kimun hanya nazo china dan annaibi muhammad s a w zanyi karatu da aiki rufa asiri
2025-07-14 09:29:20
7
dinirede
Fatima🇳🇬 :
Tabdijam Suntafi Sallah Sunbar Kayansu Basa Tsoran Barayi?
2025-07-13 15:34:07
8
ummudeenat01
ummu deenat :
kayan sawa na yara
2025-07-13 15:19:21
6
saniabdouadawiya
saniAbdouAdawiya :
ni gaskiya attampa da Kayan yara
2025-07-13 15:42:55
5
sscarlid
Mr. Carlid :
yasu keyi da barayi
2025-07-13 15:31:32
6
sorrydrsorryyaron
bîyãr 💯💯gømã amana ko YAYA :
Dan bello 👌👌
2025-07-13 16:07:56
8
sadiya.umar61
ummu fiddausi :
salam ykk Dan Allah zan iya magana da ki
2025-07-14 20:18:26
5
hausa858
hausa :
Masha Allah Allah yakara lfy
2025-07-13 15:12:18
5
mdmmahamangani
mahamanany :
Incha allh kayan yara zan fara sayarwa
2025-07-13 21:46:08
8
deejart072
deejart :
kullum mafarkina na ganni a china
2025-07-14 09:27:30
6
nateemah
mrs_fatimjamil :
Kayan yara da takalma
2025-07-13 15:23:31
9
ibrahimfashion6
Ibrahim fashion :
wai meyasa duk kasashen duniya indai kaje unguwar hausawa sai kaga kazanta narasa dalili mtsw
2025-07-13 22:48:02
21
ameetafumar
Ummuh Asad :
Sa,ar Jakankuna Da Kayan Yara Plx Sis Y Zanyi
2025-07-14 20:02:42
5
isahsaleh835
MAGNETBOY :
Gaskiya nea sister
2025-07-13 15:13:21
5
rufai.rabe.baure
Rufa'i Rabe Baure :
Aisha kwana biyu mun rabu da ganinki.
2025-07-13 13:29:12
24
To see more videos from user @aishamaikano977, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About