@zeeb837: #Ya Allaah Ka yi salati ga Muhammad da iyalan Muhammad kamar yadda Ka yi salati ga Ibrahim da iyalan Ibrahim lallai Kai ne abin godiya abin yabo kuma Ka yi albarka da Muhammad da iyalan Muhammad kamar yadda Ka yi Albarka ga Ibrahim da iyalan Ibrahim lallai Kai ne abin godiya abin yabo.#Zainab #viraltiktok