@marke.herbal.medicine2: Sahihin Maganin Kankancewar Gaba (Azzakari) – Fisabilillahi! A wasu ƙasashen Larabawa kamar Algeria da Masar, maza suna amfani da wannan haɗin domin ƙara girman gaba (azzakari) da kuma ƙarfafa ƙarfin maza. Wannan haɗin yana da amfani musamman ga waɗanda suka fuskanci rashin girma ko ƙankancewar gaba. Abubuwan Da Ake Bukata 1. Garin Kusbara (Coriander Powder) – chokali biyu (2) 2. Kwai – guda biyu ko uku (2-3) 3. Man Zaitun (Olive Oil – na asali daga Misra) 4. Zaitu-Jirjir (Eruca Oil) Yadda Za A Hada Da Amfani Da Shi 1. A tankade garin kusbara domin ya zama mai kyau sosai. 2. A ɗebi chokali ɗaya da rabi na garin kusbara. 3. A fasa kwai guda biyu ko uku, a gauraya da garin kusbara sosai. 4. A zuba man zaitun a cikin kwanon soya, sannan a soya hadin kwai da kusbara har sai ya dahu. 5. Bayan ya dahu, a ci kwai mintuna 10-15 kafin a kwanta barci. 6. Idan za a kwanta barci, a ɗauki man Zaitu-Jirjir a shafa a gaba (azzakari). 7. A jira mintuna 10-15 kafin a wanke da ruwan ɗumi. 8. A sake shafa man Zaitu-Jirjir, sai a bar shi a jiki har gari ya waye. Fa’idodi Da Sakamakon Amfani ✔ Yana ƙara girman gaba idan aka yi amfani da shi na tsawon kwanaki 7. ✔ Yana ƙarfafa ƙarfin maza da ƙara sha’awa. ✔ Yana taimakawa wajen kawar da cutar sanyi. Sharadin Amfani A kiyaye tsafta yayin amfani da wannan magani. Kada a yi amfani da man zaitun da aka soya kwai dashi don shafawa. Ana bukatar a raba wa wasu domin suma su amfana! Insha Allah, idan aka yi hakan daidai, za a ga sakamako mai kyau! --- SHARE 💎 Marke harbal and Islam medicine 09079919999

marke.herbal.medicine2
marke.herbal.medicine2
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 July 2025 21:46:21 GMT
462141
12977
660
1643

Music

Download

Comments

nafiusalisu12
nafiu :
nawa
2025-07-18 08:52:26
4
umarmusa7200
Umar Musa :
gsky Ina bukatar sa
2025-07-19 16:12:26
2
sanimohammedtukur
sani :
nawan kudinsa
2025-07-18 22:09:08
3
sadikdirector
Director :
ya zai aiyi nasamu
2025-07-17 22:05:28
1
mustapha6387401
MUSTAPHAABUBAKAR :
nawa ne
2025-08-24 22:50:41
0
manlikepato6
Man-like-pato :
Ina bukatar
2025-08-26 01:02:15
0
user3013037731960
Imrana A Sulaiman :
Ina buqatarsa nima
2025-08-12 23:21:09
0
babaiddris1
one God :
Hw can l gat some
2025-07-20 10:20:08
1
ali.ado37
IBRAHIM A ADO BICHI :
wallahi na gwada bayayi
2025-09-11 17:47:32
0
dogon.jigawa
Dogon jigawa :
Ina so
2025-08-21 13:15:57
0
drhaidar.muhmmad
DR. haidar muhmmad :
nawayake koma yaza ayenasamu ina abuja
2025-08-05 23:35:02
1
ibrahimsaidu38389
Ibrahim saidu :
nawa
2025-08-27 22:52:10
0
mohammedsamaila23
Mohammed Samaila :
i need
2025-09-19 00:28:41
0
calling716
yahaya barrister :
nawane inada bukata
2025-09-22 00:28:49
0
user6020838126810rash
Rash AK a 84 :
nawa ne
2025-09-05 18:19:01
0
userabubakar.adamu4
userAbubakar Adamu :
inaso amma nawane farashinsa
2025-07-18 21:30:02
1
_sardauna_
_sardauna_ :
inaso
2025-07-18 04:52:36
0
danmaliki11
Dan Maliki 11 :
nawa
2025-09-08 21:22:15
0
mohamedtaghjijt
Mohamed :
Le prix merci
2025-09-22 14:19:57
0
aliyu.haidar.farid
aliyu Haidar farida :
hi
2025-09-24 20:27:48
0
khalidbala895
khalid bala :
ina bukatar biyu don Allah
2026-02-25 01:05:30
0
user44070422784713
user44070422784713 :
ainane zaasameko
2025-10-12 22:01:27
0
abdul.rauf.abdul08
abdul.rauf.abdul08 :
I am in Ghana but someone need it hw will it reach him in Ghana 🇬🇭
2025-10-02 01:18:23
0
shantali93
shantali :
number
2025-08-02 22:28:27
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About