wato indan mutun Ze Yi tunanin DA Sai yaji Kamar Duniya itama hka take ash color ⚫⚫⚫😂😂😂😂
2025-07-19 11:24:10
97
. :
:Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 ba abinda ya
taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏Allah y gafartama baba RIP baba Buhari😭😭
2025-07-19 00:43:54
109
AY :
I can spend a whole day watching stuff like this
2025-07-19 19:33:04
60
𝐌𝐑𝐒 𝐃𝐀𝐃𝐃𝐘🫀❤️ :
Malam Kaga tafiyar sarauta agun yarannan 😂
2025-07-19 06:33:37
97
Maryam Gora👸💖 :
Inasan ganin abubuwan tarihi sosai wllh🥰🥰
2025-07-18 22:34:55
77
Sparkles -by -hauwateeey :
Wanda bai Jin tsoron duniya ya shiga uku 😩
2025-07-19 06:35:58
27
NAJA’ATU 💜 :
inason ganin Abubuwan tarihi 🙏
2025-07-21 22:46:38
6
baballe lungu :
yanzu kuma don Allah akwai wanda yake raye? naga kusan shekara dari kenan.
2025-07-19 07:15:41
11
Rukky🩶✨ :
Kafin duniya ta tashi tsaye 😅🥰🥰
2025-07-20 23:49:57
0
user8506178176615 :
Allahu Akbar! ALLAH Ya jikan su, iyayen mu da dukkan musulmi baki daya 🙏
2025-08-08 16:52:53
2
Fatima Abdullah said :
tausayi yake Bani abunnan Kamar nayi Kuka yanzu Har yaran nan sun Mutu nasan 😭😭
2025-07-19 06:13:21
7
Topstyle 14 :
Humn yanxu fa wancan yaran yayi jika damu 😂
2025-07-18 23:31:56
4
Ambaby :
nima nasan sarki khabir usman lokacin muna yara shine sarkin katsina🥰
2025-07-20 12:40:14
2
mother of 3 :
Up up up KATSINA KATSINA gidan tarihi KATSINA Gida KATSINA uwar Duk wani dan Nigeria wnd bai yardaba ya daukaka kara
2025-07-21 12:32:01
2
life is nothing :
yanzu fa Nan da wasu shekaru za a nuna ma wasu video's din mu😥😥ace mun shude
2025-07-21 02:51:31
3
zaharaddeen Hussaini :
92 years Allahu akhbar duk wanda yake cikin wannan video da wahala yana raye😢
2025-07-20 09:17:02
3
Óppéciàl amancy👷👷 :
wata yayarda sarautar katsina tafii tako ina baza capacity Ada yamin like
2025-07-21 21:02:24
1
KHIDIR_ADAM :
kai Rayuwa yanzu har yaran cikinsu fa yanzu saidai jikoki 😭
2025-08-29 08:13:37
1
AI Storylouge :
Jama'a wai england ɗince haka ohh Ni Zainab jiya ba yauba tun muna ƴan mata
2025-07-20 14:58:49
1
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Ashe yanzu ne duniyar tayi haske🥹🥹da duk Ash color ce MashaAllah ancigaba 🥰😂
2025-07-20 06:59:32
2
Bayoimage :
Yanzu duk an shafa mana colour😂😭
2025-07-19 23:31:13
1
alitijjani510 :
Aa abin daukar hoton ne babu color, ba Wai duniyar ce Ash color bq
2025-07-21 14:09:25
0
Aldokawy✓ :
kaga shiga ta kamala kowa da babbae riga da rawani
2025-07-20 12:45:14
1
Amadou. Mamoudou :
Allahou Akbar
2025-07-19 00:40:36
0
To see more videos from user @srahj_, please go to the Tikwm
homepage.