Shin tsaya ba wannan Malamin ne akace yarasu ba???
2025-07-21 10:15:58
3
Dr.fa'izzz :
nima na canja nawa yanzu dikda yamin yawa
2025-07-21 00:38:06
3
BIA🦋☘️☘️ :
to ayafemin xuwa gobe xancire nawa
2025-07-21 22:19:27
0
MRS. ADAMS💍🥀❤ :
wallahi da jin wannan yanxu na cire daman dan yayi min girma ne shiyasa nasa a babban
2025-07-20 20:44:15
17
Sada_jnr :
Zobe ko azirfa!!!!?
2025-08-17 06:58:03
1
Ismaeeil Nura 317 🦅🖤🤟🏻 :
Dakwanda yacire nashe yanzu yamin like
2025-07-29 08:19:35
2
Hafsy :
Nama cire nawa yanzu
2025-07-21 15:33:15
7
ashiru bello :
inna ilaihi wlllh nafi shekara 5 Ina sakawa a wannan yasta
2025-08-08 19:45:24
1
Tasi'u sabeel (Abu zahra) :
Ni nawa yamun girma ne yasa na saka amman daga jin wannn wlh na cire
2025-07-23 19:37:41
1
Fatima Umar Ali :
Nima nacire yamin girma shiya nasa 🥺
2025-08-11 12:30:58
1
It's Abu-Ahmad 🌹👪🤝🇳🇬✅ :
Allah yasaka da aljanna 🌹
2025-07-19 19:25:07
1
isah Dan mama :
wanna malamin dan wahalane wallahi ina sazobe yazu amusulince kasa ainda kagadama wallahi bashida huja dan wahala yana fadawa wanda bashida ilimine wallahi kukiyayi
2025-07-28 15:30:22
0
rabilourabilou953🇳🇪 Dan Hayi :
Allah kasa mudace Amine 😥 🤲
2025-08-08 00:16:27
1
Dr....S🥀🌺 :
Wlh na cire daman nawa ana tsakiya yake
2025-07-19 20:18:17
4
A~H Gulani Clothing :
Allah ya saka da al khairi
2025-07-19 12:40:01
0
user2876915730108 :
Allah kabamu ikon bingaskiya dagara ayanda mukayi kuskure
2025-07-19 20:20:48
1
aishakabir390 :
Masha Allah Malam Allah ya kara lafiya da Nisan kwana mai albarka ❤️Allah yasa mudace🤲🏻🥺
2025-08-10 23:38:22
1
asnur2011 :
namiji ko mace malam
2025-07-20 05:58:05
0
إمرأة العزيز 🌹💗🌹 :
Allah yasa ka da alkhairi
2025-08-31 22:50:22
0
MATAR KAUNA HENNA STICKERS &MR :
Masha Allah
Allah yasa mu dace
2026-04-24 14:23:37
0
We Guarantee You The Best Trad :
like
2025-08-19 19:53:16
0
Saidu Akomagona Gombe :
صلى الله عليه وسلم🥰
2025-09-15 01:27:03
0
shaaibuabdullahi878 :
s a w
2026-04-30 08:56:20
0
Mrs.Me💔mar💝ta♥️ba💘💞 :
Ya Allah muntuba 🙏🙏🙏
2025-07-19 22:01:33
0
To see more videos from user @_sadiq_07, please go to the Tikwm
homepage.