Hausas will never forgive fulanis buhari is the last fulani president in Nigeria
2025-07-21 11:30:29
44
Abdoulmada :
Irin wannan aisai inshiga kowanne dakin cikin gida ko za'adace
2025-07-20 11:37:10
25
Ibrahim Abdu :
Allah katsinewa hehu usman Dan fodio tsinanne alade jaki kare machi amana riban tallan nono marar asali
2025-08-03 01:08:46
31
abdurrazakabdulla5 :
Allah sarki km wasu wawayen Sai suce in baka yapewa Wanda y muku hk b baka kyautaba sbd toshewar kai
2025-07-20 04:36:27
27
maniru d kwana :
to kai barawo ne ko soja
2025-07-20 11:14:49
10
🥀 A🥀C🥀T🥀I🥀O🥀N L🥀A🥀D🥀Y :
harnaga inda muke hira da saurayi na da🥹🥹🥹🥹
2025-07-20 14:53:47
11
nasirusalihu180 :
suyitayi za ayafe 😂😂😂
2025-07-19 21:03:11
17
ishana umar :
allah yatsare
2025-07-19 20:40:05
6
Muhsin :
🤔🤔🤔🤔 wae dn Allah ahaka masu mulkin sukeso ensun mutu muyafe, shugabanci fa bawasa bane, Allah ne kadai yasa adadin mutanen daaka kashe kafin akori mutanen garin bawani wnda zai zalincemu muyafe wlh
2025-07-19 21:33:54
22
Garba Ameenat garba🥰 :
Dun Allah kaima kabaro garin kadawo cikin mutane🙏
2025-07-20 09:29:14
6
muhammad tukur :
kabari kawai fatan alkairi abokina ahuche haka warrior family 🫡💪💪
2025-07-19 21:08:53
25
𝕟𝕒𝕘𝕖 :
Allah ya kareka abokin
alfarma shugaba annabi
s a w ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2025-07-20 19:53:05
6
UMAR NA ANNABI :
Allah ubangiji yakara tsarewa don nabiyirrahamati S A W
2025-07-19 22:59:57
6
mshafiumustapha :
Allah yataimaka ya tsare manaku
2025-07-19 22:35:20
6
lamikarama :
hasbunallahu wa ni'imal wakil. Allah ya kawomana dauki. ya rabamuda kadaicin duniya da lahira, Allah yasamu cikin salama amin.
2025-07-20 12:43:54
7
ABDOUL ABCAR :
allah ya taimaka allah ya jagora allah ya taimake ku allah ya baku nasara allah sa ku ga ma'aiki lafiya masha allah🙏🙏🙏🙏😭😭
2025-07-19 18:29:25
8
Maaruf Garba :
Ubangiji allh ya kare ka duk inda Kashiga allh ya fiddo la lfy gsy dole a jinjinama army wlh yaro baya soja
2025-07-19 23:12:43
5
sani dan mama :
Allah yakare abokina zango Daura gida 🥀
2025-07-19 20:48:43
6
Abba Easy :
:Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏
2025-07-19 22:45:41
5
melonea :
Subhanalah 😭
2025-07-19 22:23:57
3
yaran rarara kt 1t :
Wannan garin kamar local government din kurfi
2025-07-20 01:37:26
3
Lopez :
allah ya saka wa arewa
2025-07-20 18:21:20
3
Young Mome :
Dan allah wane garine
2025-07-20 20:13:51
3
saleh nasallah :
wnn wane garine
2025-07-19 22:39:34
3
To see more videos from user @basiru476, please go to the Tikwm
homepage.