@albanichannel: tawassuli da Manzon Allah ##fypシ #viralvideo #ChallengeThatHelpedMeGrow #IslamicReminder #TrustAllah #Sabr #Tawakkul #MuslimTikTok #DeenOverDunya #HausaTikTok #TikTokNigeria #KanoTikTok #ArewaVibes #Fadakarwa #AmeenYaAllah #NaijaFYP #QuranQuotes #FromNigeriaToTheWorld #myfollwers #dr_idris_bauchi #sheik_albani_zariya_rahimahullah #sheik_jaafar_mahmud_adam @ALBANI TV @SHEIK JAAFAR MAHMUD ADAM @DUTSEN TANSHI MAJLIS BAUCHI

ALBANI CHANNEL
ALBANI CHANNEL
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 20 July 2025 18:22:17 GMT
122473
18994
700
2494

Music

Download

Comments

abubakaribnbukar
Bukar :
wallahi daga yau nabar dariqa kuma A dama ni ba dan dariqa bane kawaii wani Lokaci ina muso uzuri wallahi daga yau na daina yi musu uzuri A kan komai
2025-07-21 19:14:38
149
ibrahim_chairmo
🫡@Ibraheem_Chairmo :
Allah jikan bazaje 😍💔
2025-07-21 00:43:16
32
real_dan_lamy1
🕌MOUSSA AMADOU🕌 :
Allah ya jikan Malaman Mu yasa Aljanna ce makomarsu 🙏🙏🙏
2025-07-21 08:23:43
43
yusufmusa102
Yusuf musa Aduwa zaria 🥰 :
Allah ya tabbatar damu akan sunnah
2025-07-21 07:47:41
55
yusufmusa1288
yusuf musa :
Allah sarki sunnah gidan hujja ✨️Allah ya jikan malammu da rahma 🥹🥹🙏
2025-09-16 17:11:37
6
surajdanbichi
Suraj2010 :
Taushidi ✅️da sunnah ✅️Allah ka dauki rayuwar mu akan bin sunnah da taushidi🙏
2025-07-21 08:53:52
48
abbaty389
@real-Abbaty389 :
nifa tun ina karami naki jinin tijjaniya kakana malamine kuma batijjane amma wallahi akan kuskure yake
2025-08-09 20:12:25
9
sunna16
@Prince_M_Salah :
itafa sunnah malami ko baitaba ganin dan uwansa a maluntaba to basa sabawa juna ko anan ya isa mutane su hankalta
2025-09-03 22:40:52
27
abubakarnb
AbubakarNB :
wallahi wanda be fahimci sunna ba, wallhi yabar dadi😥
2025-07-21 10:45:53
35
ibnuabdulmalik1
ibnuabdulmalik1 :
Allah ya hada mu da mu da malamammu a gidan Aljannah.
2025-07-29 17:24:10
15
nurasalisu2160
been salees Acheederh :
Allah ya jadda da rahama akabarin su baki daya 😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-07-30 11:03:13
20
salafy001suleman
MUSLIMS☝AHLUSSUNNAH💝 :
KANA KOYAR DAMU BAYAN RAYUWAR KA AllAH YAJIKAN KU DA RAHAMA
2025-07-21 12:53:54
20
arc7273
Arc~ :
Yan bidi’a bazasu gane karatun nan ba
2025-08-26 05:59:17
15
jabeer.sulaiman.assalafy
JABEER SULAIMAN ASSALAFY 🙏🏽 :
wallahi bazan taba daina muku addu,a ba idan nayi sallah harna Koma GA Allah
2025-07-22 12:27:53
25
bestforgood5
Muktar Abbas Usman :
Allah yajiqan malam Idris Abdul aziz bauchi
2025-07-21 09:43:22
24
googleboy447
google boy :
Shiya nayi wuff nakoma sunnah kafin lokaci ya kuremin👍👌💗
2025-07-22 05:03:12
30
sisterzainab1
SISTER ZAINAB ❤️🙏 :
itafa gaskiya inxaka jita daga bakin mutum million to guda dayace Allah ya rabamu da bidia
2025-08-06 22:24:30
7
aminuburuku
Aminu Buruku :
Ina Alfahari da kasan cewa ta ahlussunnah🙏 Alhamdulillah ya Allah
2025-07-28 17:36:04
8
abba2700
ABBA SHERIFF :
Munbi Sunnah Sakkk Da Ban fahimci Haka Amma Wallahi Hujjojin da Dr Idris Yake Kawowa Shine Yai Tasiri Akaina😢😢😢
2025-07-21 10:25:23
23
theghostmode3
S∆DEEQ :
Yau duk babusu Amma gashi kamar yau suke yi mana wannan Allah yajiqanku da rahama zamuyita yimuku addua iya iyawarmu bamuda Wanda suka fiku a fannin malaman zamaninmu zamui yaqi da masu tabaku in sha Allah
2025-07-21 12:28:01
22
abubakarsaddiq1315
Saddik hassan :
Allah barmu akan tafarkin Sunnah muhd Saw 🙏
2025-07-21 13:50:09
17
ibrahimamuhammadango
ibrahima muhammad ango🇳🇬🇳🇬 :
irinsu dr basa burge gara
2025-07-23 16:29:49
5
oppicial_bash
✨️بشير ربيع ✨️ :
kuna raye kun ilimantar damu kuma kunkoma ga Allah hrynx muna ƙaruwa daku✅️🙏 kuma har,abada insha Allah , Allah yasa mudache bakidaya🙏
2025-07-21 23:32:21
11
maikogii
AJ maikogi :
Ya Allah, ya rahman, ya raheem, ya Allah don son dakekewa annabi kaji qan bayinnan kasa Aljanna makoma idan tamu tazo Allah kasa mu cika da Imani
2025-07-22 20:53:23
8
ismailharunaahmad01
user9098347205879 :
Amin ya hayyu ya qayyum
2025-09-14 09:08:59
6
To see more videos from user @albanichannel, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About