Tana wanke fuskarta saiga abdurrahman filter t bayyana 😂😂🤣🤣🤣🤣
2025-08-28 21:09:57
7
Amatullah 🧕🏼☪️ :
Karya kake filter kasa duk kyan mai sai yayi sati kafin yayi clearing ma mutum kurajen fuska kaji tsoran Allah ka daina ha inci a sana arka kayi gaskiya sai Allah ya taimake ka meye riban Karyan?
2025-07-22 13:36:31
44
Abida🥀🤍✨ :
ai ba fuskarta kawai tayi haske ba harda shagon naga yayi haske😂😂😂
2025-07-22 09:53:10
8
Ibrahim Maiduguri :
duk wannan bai yardaba yamin like
2025-08-07 07:04:08
29
khairihenna and saloon :
wlhy ansa filter
2025-07-25 08:26:20
32
Zara :
Wato filter duniya ce Ashe haka take 🤔
2025-07-31 23:52:30
5
F🦋A🦋T🦋E🦋E🦋M🦋A🦋H🦋 :
Wlh anyi amfanida Abdulrahman😂😂😂😂
2025-07-25 12:50:18
5
HAFIZ IBRAHIM JIGAWA RONI :
wannan AI harda yunwa 😂😂
2025-07-28 22:24:09
5
🦋Amrish🦋 :
Wlh Abdurrahman filter ne😏🤣
2025-08-07 08:05:59
9
Hikima :
wlh karya ne
2025-07-21 23:15:14
7
Ummeeterh :
To abun harda bille yake cirewa ne
2025-07-22 20:58:50
7
_dijahpie 🐈 :
Sannu Faisal 😂
2025-07-22 15:21:17
5
SUA ENTERPRISES NIG :
gaskiya taji filter
2025-12-18 16:11:00
0
Faree luv ❤️ :
Sannu Yan uban makaryata 😹😹😹😹
2025-07-25 02:05:58
3
Pinky_summey :
filter ce😂
2025-08-17 15:01:08
1
HY BAWA♥️ :
ba wani lalacewar da fuskarta tayi
2025-08-03 16:33:52
2
ameerahbeb :
Nawa ne
2025-07-27 12:47:22
1
MissVelora👑✨🩷 :
Kune filter a kasar nan😹😂💔
2025-07-22 21:48:25
1
ramattukursafana :
Nawane pls
2025-08-22 11:58:53
1
To see more videos from user @c.e.o.sirrinjiki, please go to the Tikwm
homepage.