From Hausa Comoros ๐ฐ๐ฒ to Hausa Africa, my greetings to you. We are one. Long live the Hausa nation โค๏ธโ๐ฉน๐๐ฏ
2025-08-15 13:35:08
12
suleiman Ibrahim :
Jinjina da fatan alheri daga Libya inarokon Allah yasa muga Shugaba annabi Muhammad rasulullahi s a w ๐ฅฐ๐ฅฐ
2025-07-23 09:13:27
33
Raina Fansa akan hausa :
Mu hausawan nijar da na tarayya najeriya munna alfahari daku
2025-07-22 22:51:56
78
BAHAUSHEN MARADI๐ณ๐ช๐ณ๐ฌ :
Sai Hausa da Hausawa ๐ช๐ช๐ช๐ช๐ช๐ช ๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช daga Nijar
2025-07-22 16:56:00
34
jikan TaTa :
to ai mu yan uwan ku hausawa wanda ba na Chadin ba muna kaunar ku kuma muna yi muku like din da follow ๐๐๐
2025-07-22 15:40:09
26
๊งเฆเงฃ Halirou ben issa โฌเฆเงฃ๊ง :
Wallahi matsalar mu haoussawa bamuda hadin kai
2025-07-22 20:13:35
11
kabiru Idris :
munatare daku muma hausawan Nigeria
2025-07-22 19:12:12
15
Safiyan Souleymane :
Wannan gaskiyane
2025-07-22 08:08:39
9
mahamat abdoulaye9254 :
yayi kwu
2025-09-05 11:37:23
2
laminu H 100โ :
wlh gaskiya ne
ba chadi bane kawai
duk inda hausawa suke
bamuda hadin kai
shiyassa kowa yarenamu
2025-07-22 15:08:31
6
Haliru Idi :
kuyi Hankuri lokaci ne za suyi insha Allah
2025-07-22 17:51:40
8
Abdul aziz salihu :
OK zamu gyara
2025-07-22 16:30:58
5
Arfa Kano :
kuyi hakuri zamudungayi Miku like
2025-07-22 20:11:11
9
Mabachar dan Tahoua ๐ณ๐ช๐คฒ :
Haussa ๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช
2025-09-17 21:08:13
2
M a l o u w a A b d o u :
To inamuku jinjina dafatan Alkayri inchaAllah
2025-09-12 10:54:57
3
+235 92126512 :
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ok yazama duli kina
muna Gaishe ku Hausawa yan uwan ku daga Kano Nigeria
2025-07-24 20:56:08
4
Hafiz :
gawani daga Nigeria yana muku fatan alkairi kuma muna kishin ku sosai makuwa ๐ณ๐ฌ๐ณ๐ฌ๐ณ๐ฌ๐ณ๐ฌ๐ท๐ด๐ท๐ด๐น๐ฌ๐น๐ฌ๐ธ๐ฉ๐ธ๐ฉ๐ธ๐ฉ๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ณ๐ช๐ฌ๐ญ๐ฌ๐ญ๐ฌ๐ญ๐จ๐ฎ๐จ๐ฎ๐จ๐ฎ๐จ๐ฎ๐ง๐ฏ๐ง๐ฏ๐ง๐ฏ๐จ๐ฒ๐จ๐ฒ๐จ๐ฒ๐จ๐ฒ
2025-07-24 21:26:09
4
To see more videos from user @b_yaro_wal_hausa, please go to the Tikwm
homepage.