@abmaishadda: Kyan ALKAWARI cikawa 💯💪 Muna Godiya da kyautatawa da kuma karramawa SARKI 👑❤️ @sarkin_wakar_san_kano Ku Saurari Sabuwar Waqar @bilal_villah Ft @sarkin_wakar_san_kano Produced by @bravomaster_official Inn shaa Allah zata Zo muku da sabon salo da abubuwan birgewa. #Arewatotheworld
@realabmaishadda
Region: NG
Monday 21 July 2025 22:07:14 GMT
Music
Download
Comments
zeesherty :
duk fan din naziru yamin like 🙌
2025-07-22 00:36:39
1430
sɪʀ__ᴊᴀᴍᴇᴇʟ 🦅👑 :
In sha Allah bilal sai yazama mawaki number 1 a Nigeria duka🥺
2025-07-22 00:05:17
357
MOH TAHEER✔️ :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-07-22 12:06:45
377
Musa Kalarawi📿🕌 :
Shifa Sarki yana gıda aikin Waqar ke binsa. Allah ya taimaki Sarki ✊🏻👑
2025-07-21 22:41:55
244
king khaleed :
duk fan din naziru ya min like
yau zanga yawan fan dinsa
2025-07-22 15:30:12
51
🔵IROKO DUNIYA~ :
Masha allah up up villah
2025-07-22 07:19:34
60
USA boy😈😈🤑🤑 :
duk fan din naziru yamin like 🙌
2025-07-22 08:44:38
42
sankace🛺 :
duk masoyin annabi da addini amin like
2025-07-22 09:11:02
15
Roufaimamoudou Rouf :
duk wanda ya yarda cewa babu mai daraja fiye da fiyayen halita yayi mini like
2025-10-06 21:01:28
10
yahuza so :
gaskiya maishadda Kai mutumin kirkine allah yagara daukaka
2025-07-22 19:11:24
6
Mansoor Ya'u :
Duk Wanda yaga alamar vilal bayason yin hannu da sarki yayimin like
2025-07-22 14:52:05
37
tityfulani12 :
tellement il est respectueux il serre pas la main de Nasir bonne carrière a tous Allah yasa a mora🥰
2025-07-22 08:30:11
12
Bby Xharah :
Allah y Kara daukaka nawa
2025-07-23 08:46:17
6
umar.m. soja.😎😎 :
mai,shadda mutumin kirkine wallayi 🥰🥰
2025-07-23 10:10:38
5
Ahmad :
Maishadda ka birgeni sosai
2025-07-22 14:03:36
7
Rukayatu Muhammad :
burina inje madina 🥺
2025-07-22 13:50:55
23
REAL_NAXEE_BOY✅ :
ALLAH YAJIKAN MALAM DR IDRIS ABDUL AZIZ 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-07-22 09:15:57
47
Mrs beeju :
Allah yasaka masa da alkairi 🥺
2025-07-22 08:53:25
13
lazdon :
gaskiya maeshadda mutumin kirki neh
2025-07-22 12:15:42
7
janaregabari :
Bashir mai shadda Allah yabiya ka💪kanayi wallahi
2025-07-22 06:18:58
5
DR.ABDOULL.KT😎 :
Mai shadda kaima.gwarzo ne wlh muna godiya da karamci✌️✌️
2025-07-22 11:43:51
5
nasurumusa715 :
Sarkin mawaka na kasan hausa.
Mai gida
Naziru.
2025-07-23 17:33:11
5
Ashrap moh Khabeer ⚡✨ :
abubakar Bashir me shadda kaima kayii halaccii wlh Allah yasaka da mafificin alkhairii 💯
2025-07-22 11:41:31
7
zah_banger_nation :
Sarki sarki ne alaji
2025-07-22 12:52:10
5
💢MARYAM_SHARIF_GAYA 💢 :
Gaba gaba sarki namu🔥🔥🔥💃💃
2025-07-22 07:56:02
16
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.